Tsige Trump: Wace barazna ke akwai?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Tsige Trump: Wacce barazana shugaban Amurkan ke fuskanta?

Latsa hoton sama domin kallon bidiyon:

Shugaban kasar Amurka Donald Trump, na fuskantar tuhuma wacce za ta iya sanadin cire shi daga kujerarsa.

Shugbannin kasar guda uku ne kawai da suka hada har da Trump aka taba tsigewa a tarihi.

Ko wacce irin barazana Trump ke fuskanta? Sai ku kalli wannan bidiyon.

Labarai masu alaka