Hikayata: Labarin Nadama
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Hikayata: Labarin "Nadama"

Latsa alamar lasifikar da ke sama domin sauraron wannan labarin

A ci gaba da karatun labaran da suka cancanci yabo na Hikayata 2019, wannan makon mun karanta labarin "Nadama" na na Amina Idris Musa wanda Halima Umar Saleh ta karanta.

Labari ne na yadda wata ta bijire wa iyayenta ta auri saurayin da ba su yi na'am da shi ba kuma daga karshe ta shiga mawuyacin hali.

Ga wasu daga cikin labaran da muka karanta a baya:

Labarai masu alaka