Hotunan abubuwan da suka faru a Kannywood makon jiya

Hakkin mallakar hoto Instagram/@rahamasadau
Image caption An fara haska sabon fim din 'Mati A Zazzau' a gidajen sinima. Rahama Sadau da Sadiq Sani Sadiq na daga cikin taurarin fim din
Hakkin mallakar hoto Instagram/@realabmaishadda
Image caption Wasu jarumai a lokacin nadar fim din The Real Choice wanda Kabiru Musa Jammaje ya shirya, Labari - Zahradden Ibrahim Kalla
Hakkin mallakar hoto Instagram/@realabmaishadda
Image caption Haduwar masana'antar Kannywood da Nollywood a wuri daya. A nan tauraruwar Nollywood Sola Sobowale ce tare da takwaranta na Kannywood Ali Nuhu
Hakkin mallakar hoto Instagram/@usmanmuazu20
Image caption Fostar fin din 'Karshen Tika Tiki...' wanda ake ci gaba da haskawa a gidajen sinima
Hakkin mallakar hoto Instagram/@uzee_usman
Image caption Yakubu Mohammed(dama) da wasu taurari a cikin fim din Maimuna wanda za a soma nunawa ranar Lahadi, tara ga watan Fabrairu
Hakkin mallakar hoto Instagram/nuar_m_inuwa
Image caption Mahifaiyar Halima Atete ta rasu
Hakkin mallakar hoto Instagram/nura_m_inuwa
Image caption Aminu Alan waka, Baballe Hayatu, Nura M Inuwa da wata tauraruwa
Hakkin mallakar hoto Instagram/realsanidanja
Image caption Taurarin Kannnywood a lokacin wata liyafa, ko za ku iya gaya mana sunayensu daga hannun dama zuwa hagu?
Hakkin mallakar hoto Instagram/@sheik_isa_alolo
Image caption Ana ci gaba da nuna fim din 'Karshen Tika Tiki...'

Labarai masu alaka