EFCC ta yi tattaki don yaki da cin hanci a Ranar Valentine

Hukumar EFCC da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya ta'anati tana tattaki a duk fadin kasar ranar Juma'a domin wayar da kan jama'a game da illar cin hanci da rashawa.

EFCC ta shirya hakan ne albarkacin Ranar Valentine, wato ranar masoya ta duniya.

Hakkin mallakar hoto Getty Images
Image caption EFCC a ce ta ware ranar 14 ga watan Fabrairu, wato Ranar Masoya ta Duniya domin gudanar da tattakin ne domin ta janyo hankalin 'yan kasar bisa illar wannan mugunyar dabi'a
Hakkin mallakar hoto Getty Images
Image caption Hotunan da hukumar ta wallafa a shafinta na Twitter sun nuna yadda ake yin tattakin a jihohi daban-daban na kasar.
Hakkin mallakar hoto EFCC
Hakkin mallakar hoto EFCC Gombe
Image caption A jihar Gombe ma an yi tattakin, nan Gwamna Inuwa Yahaya ne yake jawabi ga dandanzom mutanen.
Hakkin mallakar hoto EFCC Gombe
Image caption MAsu yi wa kasa hidima na daga gaba-gaba wajen tattakin.
Hakkin mallakar hoto EFCC Gombe
Hakkin mallakar hoto EFCC Umuahia
Hakkin mallakar hoto EFCC
Hakkin mallakar hoto EFCC