Daga Titunanmu: Wace kyauta kuka samu ranar masayo ta duniya?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Daga Titunanmu: Wace kyauta kuka samu ranar masayo ta duniya?

Latsa bidiyon sama domin kallo

Ranar 14 ga watan Fabrairu ce ranar masoya a fadin duniya.

A ranar dai masoya kan bawa juna kyautuka masu yawa domin nuna kaunarsu ga juna.

Mun je wani babban shago a garin Abuja da ke a Najeriya inda muka tattauna da wasu masoya kan irin kyautukan da za su bawa juna.

Labarai masu alaka