Ranar harshen uwa ta duniya: tambayoyi a harshen Hausa

Ranar harshen uwa ta duniya: tambayoyi a harshen Hausa

Latsa bidiyon sama domin kallo

Ranar 21 ga watan Fabrairun kowace shekara ce ranar harshen uwa ta duniya.

A wannan rana, mun fita kan titi inda muka tambayi wasu Hausawa game da fassarar wasu kalmomin Hausa.

Bidiyo: Abdulbaki Jari