Kalli bidiyon kunkuru mai shekara 100 da ya haifi 'ya'ya 800

Kalli bidiyon kunkuru mai shekara 100 da ya haifi 'ya'ya 800

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Ga wani kunkuru mai suna Diego, wanda ya haifi 'ya'ya 800. Kunkurun wanda aka hada da mata 12 ne suka haifi 'ya'yan domin kaucewa karewa irinsa.