'Abin da ya sa aka kwace gidan Buba Galadima'

'Abin da ya sa aka kwace gidan Buba Galadima'

Hukumar sanya ido kan masu taurin bashi a Najeriya ta ce ta kwace gida da kaddarorin fitaccen dan siyasar kasar, Injiniya Buba Galadima, saboda ya zille wa biyan bashin da ake bin sa.