Zaben Amurka 2020: Me kuka sani game da 'Super Tuesday'?
Zaben Amurka 2020: Me kuka sani game da 'Super Tuesday'?
Latsa bidiyon sama domin kallo
Ranar Talata 3 ga watan Maris ce 'Super Tuesday', wato babbar ranar Talata ga 'yan jam'iyyar Democrats a Amurka.
A ranar 'yan jam'iyyar Democrats za su kada kuri'u a jihohi 14 domin fid da gwani dan takarar jam'iyyar.
Tuni dai manyan takarar suka kashe makodan kudaden wajen gudanar da talla domin lashe kuri'un.