...Daga bakin mai ita tare da Ali Artwork

...Daga bakin mai ita tare da Ali Artwork

Latsa hoton sama don kallon bidiyon:

Daga bakin mai ita wani shiri na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.

A wannan kashi na 16, shirin ya tattauna da fitaccen tauraron fina-finan Hausa Ali Artwork, inda ya amsa tambayoyin da za su saku dariya.

Da muka tambaye shi mene ne ma'anar sunan da ake kiransa da shi, wato Madagwal, sai ya ce mana sunan wani ne a unguwarsu. Ya ari sunan ne saboda barkwanci.

Bidiyo: Abdulbaqi Jari

Wasu na baya da za ku so ku karanta