Hotunan fadar Kano bayan tsige Sarki Sanusi

Hotunan yadda mutane da jami'an tsaro suka hallara a gidan sarkin Kano.

.
Bayanan hoto,

Motar 'yan sanda gaban kofar shiga gidan Sarkin Kano

Bayanan hoto,

Wasu daga cikin jami'an tsaro yayin da suka jibge motocinsu a harabar gidan sarkin

Bayanan hoto,

Tuni jama'a suka fara taruwa a unguwar Yakasai inda gidan sarkin na Kano yake

Bayanan hoto,

Wasu jama'ar Kano kenan da suka hallara a gidan sarki

Bayanan hoto,

Wasu jama'ar Kano kenan da suka hallara a gidan sarki