Abin da ya sa na yi rigista da hukumar fina-finan Kano

Abin da ya sa na yi rigista da hukumar fina-finan Kano

Adam A. Zango ya ce ya yi rijista da hukumar tace fina-finai da dab'i ta jihar Kano ne domin kawo karshen matsalolin da abokan sana'arsa suke fada wa a ciki.