Ra'ayi Riga : Yawan mace-mace a Kano

Ra'ayi Riga : Yawan mace-mace a Kano

Ana fama da yawan mace-macen jama'a a birnin Kano a wannan lokacin da annobar Korona ta addabi Najeria da duniya baki daya.