...Daga Bakin Mai Ita tare da Sahir Abdul 'Malam Ali Kwana Casa'in'

...Daga Bakin Mai Ita tare da Sahir Abdul 'Malam Ali Kwana Casa'in'

Latsa hoton sama don kallon bidiyon:

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

Shirin ya dawo ne bayan tafiya ɗan hutu sakamakon kullen annobar cutar korona.

A wannan kashi na 19, shirin ya tattauna da fitaccen tauraron fina-finan Hausa Sahir Abdul wanda aka fi sani da Malam Ali na Kwana Casa'in, inda ya amsa tambayoyin da za su sa ku dariya.

A cikin wannan hira mun tambayi Malam Ali ko yadda yake da son mata a fim haka yake a zahiri. Kun san abin da ya ce? Sai kun kalli biidyon har ƙarshe za ku ji.

Ɗaukar bidiyo: Abdulsalam Abdulkadir Usman da Bashir Idris Abubakar

Tsarawa: Umar Rayyan

Gabatarwa: Halima Umar Saleh

Daukar bidiyo: Abdussalam Usman

Tacewa: Fatima Othman

Wasu na baya da za ku so ku gani