Hotunan da Buhari ya gabatar da naira tiriliyan 13.08 a matsayin kasafin kudin Najeriya na 2021

Buha

Asalin hoton, Nigeria Presidency

Bayanan hoto,

Buhari ya gabatar wa majalisa kasafin kuɗin 2021 na naira tiriliyan 13.08

Buhari

Asalin hoton, Nigeria Presidency

Bayanan hoto,

Shugaban ya samu rakiyar mataimakinsa da manyan jami'an gwamnati

Asalin hoton, Nigeria Presidency

Bayanan hoto,

Ya samu kyakkyawar tarba daga wurin 'yan majalisar dokokin

Asalin hoton, Nigeria Presidency

Bayanan hoto,

An dai ɗora ƙudurin kasafin kuɗin na 2021 kan hasashen musayar dalar Amurka ɗaya ga naira 379 da kuma mizanin gangar man fetur guda a kan dala 40, bisa hasashen haƙo ganga miliyan 1.86 a kullum

Asalin hoton, Nigeria Presidency

Bayanan hoto,

Hasashen kuɗin ya fi na bara da tiriliyan 2.28, inda na baran ya kasance naira tiriliyan 10.805.

Asalin hoton, Nigeria Presidency

Bayanan hoto,

Shugaban Najeriyar ya bayyana cewa an tsara kudurin kasafin kudin ne ta hanyar ƙeƙe-da-ƙeƙe