EndSars: Yaya ya kamata a warware batun zanga-zangar?

EndSars: Yaya ya kamata a warware batun zanga-zangar?

A wannan bidiyon, Fauziyya Kabir Tukur, ta yi bayani dalla-dalla kan irin tasirin da zanga-zangar EndSars ta yi da kuma yadda za a shawo kan matsalar.