Eid el Fitr: Hotunan yadda aka yi sallar Idi a Najeriya

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da shugaban majalisar dattawa Sanata Ahmed Lawan da shugaban majalisar wakilai Femi Gbajabiamila wasu jami'an gwamnati suna sallar Idi a Fadar Shugaban kasa ranar Alhamis...

Asalin hoton, Instagram/@BuhariSallau

Bayanan hoto, Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da shugaban majalisar dattawa Sanata Ahmed Lawan da shugaban majalisar wakilai Femi Gbajabiamila wasu jami'an gwamnati suna sallar Idi a Fadar Shugaban kasa ranar Alhamis...
A gefe daya, Aisha Buhari da wasu daga cikin 'ya'yanta mata sun bi sahu a masallacin da ke Fadar shugaban kasa

Asalin hoton, Instagram/@Buharisallah

Bayanan hoto, A gefe daya, Aisha Buhari da wasu daga cikin 'ya'yanta mata sun bi sahu a masallacin da ke Fadar shugaban kasa
Babban masallacin Juma'a na Abuja ya yi cikar-kwari da masallata wadanda ke jira a tayar da sallar Idi
Bayanan hoto, Babban masallacin Juma'a na Abuja ya yi cikar-kwari da masallata wadanda ke jira a tayar da sallar Idi
Sallar Idi

Asalin hoton, Twitter/@GovKaduna

Bayanan hoto, Gwamnan jihar Kaduna, Nasir Elrufai (tsakiya) tare da Sarkin Zazzau, Alhaji Ahmad Nuhu Bamalli da Sanata Uba Sani da wasu manyan mutane a filin Idi da ke birnin Kaduna...
Wasu daga cikin mahaya dawakin da suka halarci bikin durbar da masarautar Zazzau ta shirya wa Gwamna Elrufai jim kadan bayan an sakko daga Idi

Asalin hoton, Twitter/:GovKaduna

Bayanan hoto, Wasu daga cikin mahaya dawakin da suka halarci bikin durbar da masarautar Zazzau ta shirya wa Gwamna Elrufai jim kadan bayan an sakko daga Idi
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje (dama) da Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero a yayin da suke jirar tayar da sallah a babban masallacin Idi na kofar Mata ...
Bayanan hoto, Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje (dama) da Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero a yayin da suke jirar tayar da sallah a babban masallacin Idi na kofar Mata ...
Mahaya dawaki a birnin Kano yayin da suke kan hanyarsu ta zuwa masallacin Idi
Bayanan hoto, Mahaya dawaki a birnin Kano yayin da suke kan hanyarsu ta zuwa masallacin Idi
Wasu Musulmai suna sallar Idi a birnin Fatakwal na jihar Ribas da ke kudu maso kudancin kasar
Bayanan hoto, Wasu Musulmai suna sallar Idi a birnin Fatakwal na jihar Ribas da ke kudu maso kudancin kasar