Rayuwar Janar Attahiru cikin hotuna

Laftanar Janar Ibrahim Attahir

Asalin hoton, Nigerian Army

Bayanan hoto,

Laftanar Janar Ibrahim Attahiru ya rasu sakamakon hadarin jirgin saman soji a Kaduna ranar Juma'a 21 ga watan Mayun 2021

Janar Ibrahim Attahiru

Asalin hoton, Nigerian Army

Bayanan hoto,

Shugaba Buhari ya naɗa Janar Ibrahim Attahiru a matsayin Babban Hafsan Sojan Ƙasa a watan Janairun 2021

Asalin hoton, Nigerian Army

Bayanan hoto,

Kafin ba shi wannan muƙamin, shi ne shugaban runduna ta 82 ta sojin Najeriya

Asalin hoton, Nigerian Army

Bayanan hoto,

An haifi Janar Attahiru a 1966 a jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya

Asalin hoton, Nigerian Army

Bayanan hoto,

An haifi Janar Attahiru a 1966 a jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya

Asalin hoton, Nigerian Army

Bayanan hoto,

Ya taba jagorantar yaƙi da ƙungiyar Boko Haram ƙrƙshin rundunar OPeration Lafiya Dole kafin sauke shi a shekarar 2017