Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ko kun san abincin da ke kara nonon uwa?

Yayin da ake bikin shayar da nonon uwa na duniya a wannan makon, bikin na wannan shekarar ya jaddada muhimmancin tallafawa iyaye mata ta yadda za su iya shayarwa yadda ya kamata.

A jerin rahotannin da muke kawo muku ganme da muhimmancin shayar da jarirai nononm uwa, wakiliyarmu Aisha Shariff Baffa ta duba mana irin gudunmuwar da mata masu shayarwa ke samu daga mazajensu, ga kuma rahotonta:

Labarai masu alaka