Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ina hada aure tsakanin masu HIV-Micheal

A yawancin wurare dai masu dauke da cutar HIV mai karya garkuwar jiki suna fama da ƙyama iri-iri.

A yawancin lokutta dai kyamar ta fi tsanani musamman dangane da batun aure da haihuwa.

Sai dai wani mai suna Emmanuel Michael Ugochukwu ya fitar da wani tsari inda yake nemo wadanda suke dauke da HIV ya hada su aure.

Ya yi wa Isa Sanusi karin bayani:

Labarai masu alaka