Chibok: 'Na yi kukan murna da na ga 'yata'

Wasu daga cikin iyayen 'yan matan Chibok da Boko Haram ta sace sun ce sun shaida 'ya 'yansu bayan da suka kalli bidiyon da kungiyar ta fitar.

Raliya Zubairu ta gana da iyayen yarinyar da ta yi jawabi a bidiyon, wadda aka bayyana cewa sunanta Maida Yakubu.

Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Labarai masu alaka