Nigeria: Gwamnoni na zawarcin 'yan kasuwa

Nigeria: Gwamnoni na zawarcin 'yan kasuwa
Gwamnonin arewacin Najeriya

Asalin hoton, State House

Bayanan hoto,

Gwamnonin na son kulla huldar kasuwanci dan samun kudaden shiga.

Sakamakon yadda kudade shigar Nigeria ke raguwa abin da ke shafuwar kason da jihohin kasar ke samu daga asusun tarayya, gwamnonin jihohin kasar sun shiga rangadin kasashen duniya domin kulla hulda ta kai tsaye domin nemo wasu kafofin samun kudaden.

Yanzu haka dai wata tawagar kungiyar gwamnonin na wata ziyara a kasar sin domin tattaunawa da wasu kamfanoni kan yadda za su taimaka musu wajen habbaka harkokin noma da cinikayya.

Gwamna Muhammad Abubakar na jihar Bauchi na cikin wannan tawagar kuma Haruna Shehu Tangaza ya tuntube shi domin jin karin bayani kan wannan ziyarar: