Auren jinsi: An kama mutane biyu a Sakkwato

Image caption sakkwato

'Yan sanda a jihar Sakkwato a Najeriya sun ce suna ci gaba da tsare wasu mutane biyu bisa zarginsu da hannu a shirya wani bikin daura auren jinsi guda.

An kama mutanen ne a yayin wani samame da jami’an tsaron suka kai a gidan da ke babban birnin jihar, inda aka yi wani biki da aka ce na daure aure ne tsakanin wasu mazaje.

SP Al-mustafa Sani shi ne kakakin ‘yan sandan jihar ga kuma karin bayanin da ya yi wa BBC.

Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Labarai masu alaka