Hotunan girgizar kasa a Italiya

Hakkin mallakar hoto EPA

Kimanin mutane fiye da 240 ne suka mutu a girgizar ƙasa mai ƙarfi a tsakiyar Italiya, yayin da ake ci gaba da aikin ceto.

Wasu hotunan da aka fitar sun nuna yadda wuraren da lamarin ya shafa suke kafin girgizar kasar da kuma bayanta.

Hakkin mallakar hoto Reuters
Hakkin mallakar hoto Other
Hakkin mallakar hoto AP

Kimanin masu aikin ceto 4,300 ne ke amfani da manyan kayan aiki da kuma hannayensu wajen tono mutane a karkashin baraguzan gine-ginen da suka rushe bayan girgizar kasar.

Hakkin mallakar hoto EPA
Hakkin mallakar hoto AP
Hakkin mallakar hoto AP

Lamarin ya fi kamari ne a garuruwan Amatrice da Accumoli da kuma Pescara del Tronto, inda aka yi amanna baraguzai sun binne mutane da dama.

Hakkin mallakar hoto Reuters

Wasu mazauna yankin sun kwana a waje, yayin da wasu kuma suka tare a cikin tantuna.

Hakkin mallakar hoto AP
Hakkin mallakar hoto Reuters

Labarai masu alaka