Ko me ake nufi da kwadon Buhariyya?

A baya-bayan nan wasu 'yan Najeriya suna amfani da halin matsin rayuwar da aka shiga a kasar, wajen yin shaguben siyasa ga shugabanni.

Suna yin hakan ne ta hanyar lakabawa wasu nau'o'in abinci sunayen shugabannin.

Mutane na sanya sunan shugaban kasar, Buhari ko kuma Buhariyya da mataimakinsa Osinbajo wajen bayyana nau'o'in abinci ko yanayin tattalin arziki.

Wakilinmu na kano Mukhtari Adamu Bawa ya leka wani shagon mai sayar garin kwaki ko garin rogo a birnin, ga kuma rahotonsa:

Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Labarai masu alaka