Japan za ta tallafawa kasashen Afirka

Shinzo Abe Hakkin mallakar hoto Getty
Image caption Japan za ta bada tallafin ne kafin shekara ta 2018.

Firai ministan Japan Shinzo Abe, ya yi alkawarin bayar da tallafin dala biliyan talatin, don inganta tattalin arzikin kasashen Afirka nan da shekara ta 2018.

Mr Abe ya yi wannan alkawarin ne a yayin fara taron koli kan ci gaban kasashe a Birnin Nairobi na kasar Kenya.

Ga fassarar rahoton Mary Harper.

Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Labarai masu alaka