Bongo ya lashe zaben Gabon

Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption Magoya bayan Ali Bongo

Ministan cikin gida na kasar Gabon, ya bayyana shugaban kasar, Ali Bongo da wanda ya samu nasarar zaben shugabancin kasar.

Sai dai kuma an ce bangaren adawa bai gamsu da sakamakon ba.

Har ma an samu wasu wakilan bangaren adawa da suka fice daga dakin kidaya kuri'a.

An dai kwashe kwanaki ba a fadi sakamakon zaben ba.

Za ku ji karin bayani dangane da sakamkon zaben.....

Labarai masu alaka