Got a TV Licence?

You need one to watch live TV on any channel or device, and BBC programmes on iPlayer. It’s the law.

Find out more
I don’t have a TV Licence.

Rahoto kai-tsaye

time_stated_uk

Bayyana ra'ayinka

 1. Sai wani lokaci

  Najeriya 1-2 Argentina

  A nan muka kawo karshen sharhin da muke kawo maku game da wasan Najeriya da Argentina.

  A
 2. Wadansu hotunan wasan

  Najeriya 1-2 Argentina

  A
 3. Post update

  a
 4. Post update

  A
 5. Post update

  A
 6. Post update

  A
 7. Croatia da Argentina sun tsallake zuwa zagaye na gaba

  Croatia da Argentina daga rukunin D za su je zagaye na gaba na Gasar Cin Kofin Duniya wadda ake yi a kasar Rasha. Croatia ta doke Iceland da ci 2-1 a dayan wasan rukunin D.

  A
 8. Najeriya ta koma gida

  Najeriya 1-2 Argentina

  Najeriya ta samu maki uku ne kuma matsayi na uku a rukunin D, abin da ya fitar da ita daga Gasar Cin Kofin Duniya a kasar Rasha.

  A
 9. An tashi wasa

  Najeriya 1-2 Argentina

  An tashi wasa Argentina ta cire Najeriya daga Gasar Cin Kofin Duniya.

  H
 10. Saura minti hudu a tashi wasa

  Najeriya 1-2 Argentina

  Saura minti hudu a tashi wasan.

 11. GOAL

  Najeriya 1-2 Argentina

  Argentina ta kara wa Najeriya kwallo ta biyu.

  aa
 12. Najeriya ta samu bugun tazara

  Najeriya 1-1 Argentina

  Najeriya ta samu bugun tazara, amma kwallon ta fita waje.

  A
 13. Argentina ta samu kwana

  Najeriya 1-1 Argentina

  Argentina ta kara samu bugun kwana amma Najeriya ta dakile kwallon.

  a
 14. Wasa yana kara yin zafi

  Najeriya 1-1 Argentina

  Wasa yana kara yin zafi, inda kasashen biyu suke kai wa juna munanan hare-hare.

  A
 15. Najeriya ta kusa kara samun bugun fanariti

  Najeriya 1-1 Argentina

  Najeriya ta kusa kara samun bugun fanariti amma alkalin wasa ya ki bayarwa.

 16. Argentina ta samu kwana

  Najeriya 1-1 Argentina

 17. Najeriya ta mayar da martani

  Najeriya 1-1 Argentina

  Najeriya ta kai wa Argentina wani wawan hari, sai dai kwallon ta fita waje.

  a
 18. Argentina ta sake kai wa Najeriya hari

  Najeriya 1-1 Argentina

  Argentina sake kai wa Najeriya hari ta hannun Messi, amma Ahmed Musa ya dakile kwallon.

  A
 19. Wasa ya dawo sabo

  Najeriya 1-1 Argentina

  Wasa ya kara dawo wa sabo,inda duka bangarorin kowa yake kai wa kowa hari.

  a
 20. Nijeriya 1-1 Argentina

  Yadda teburi ya koma idan aka tashi wasa haka.

  Kai tsaye