Got a TV Licence?

You need one to watch live TV on any channel or device, and BBC programmes on iPlayer. It’s the law.

Find out more
I don’t have a TV Licence.

Takaitacce

  1. Ahmed Musa ne ya ci duka kwallayen biyu
  2. Najeriya za ta yi fatan doke Argentina
  3. A yanzu haka Croatia ce saman teburin rukuninsu D
  4. Iceland ta yi canjaras da Argentina 1-1
  5. Croatia ta doke Najeriya 2-0
  6. Brazil ta doke Coasta Rica 2-0
  7. Coutinho da Neymar ne suka ci kwallon a mintunan karshe

Rahoto kai-tsaye

time_stated_uk

Sai wani lokacin

Najeriya 2-0 Iceland

A nan muka kawo karshen sharhin da muke kawo maku game da wasan Najeriya da Iceland.

Muna taya 'Yan Najeriya murna.

Nan gaba Najeriya za ta hadu ne da Argentina a ranar 26 ga wata.

Kuma Najeriya za ta kai zagaye na gaba idan ta doke Argentina.

Najeriya ma za ta iya tsallakewa idan ta yi canjaras da Argentina amma sai idan Croatia ta doke Iceland ko kuma suka yi canjaras.

Yadda 'Yan wasan Super Eagles suka yi murna

Najeriya 2-0 Iceland

Super Eagles
Reuters
Super Eagles
Getty Images
Super Eagles
Getty Images
Super Eagles
Getty Images
Musa
Getty Images

Najeriya ta dawo matsayi na biyu da maki uku

Najeriya 2-0 Iceland

Makomar Najeriya na hannunta a wasana da Argentina, wasan karshe na rukuninsu na D.

Najeriya
BBC

Najeriya ta doke Iceland

Najeriya 2-0 Iceland

Najeriya 2-0 Iceland

An hure wasa

Najeriya 2-0 Iceland

Iwobi ya barar wa Najeriya wata dama

Najeriya 2-0 Iceland

Mikel ya ci gaba da wasa

Najeriya 2-0 Iceland

Amma ya samu rauni a hannunsa

Mikel ya nuna kamar ya samu rauni

Najeriya 2-0 Iceland

Ya fadi kwance ya rike hannu.

Kamar ya samu rauni a hannunsa

Iceland ta kai kora

Najeriya 2-0 Iceland

Amma Moses ya fitar da kwallon

Najeriya ta sake canji

Najeriya 2-0 Iceland

Iwobi ya karbi Etebo

An kara minti shida

Najeriya 2-0 Iceland

Yadda Siguardsson ya barar da fanareti

Najeriya 2-0 Iceland

Ya dirka kwallon a saman ragar Najeriya

Iceland
Getty Images

Skulason ya karbi Gunnarsson

Najeriya 2-0 Iceland

Saura kiris Iceland ta rama kwallo daya

Najeriya 2-0 Iceland

Ighalo ya kai hari

Najeriya 2-0 Iceland

Amma ya mika wa golan Iceland kwallon

Najeriya ta yi canji

Najeriya 2-0 Iceland

Ighalo ya karbi Iheanacho

Yadda Musa ya ci kwallo ta biyu

Najeriya 2-0 Iceland

Sai da ya yanke golan Iceland ya dirka kwallon a raga

Musa
Reuters
Nigeria
Reuters

G. Siguardsson ya barar wa Iceland

Najeriya 2-0 Iceland

Iceland ta barar da fanareti

Najeriya 2-0 Iceland

Alkalin wasa ya ba Iceland fanareti

Najeriya 2-0 Iceland

Iceland ta samu fanareti

Najeriya 2-0 Iceland

Amma Alkalin wasa zai kalli bidiyo

Musa sai da ya yanke golan Iceland

Najeriya 2-0 Iceland

Musa ya kara

Najeriya 2-0 Iceland

GOAL

Najeriya 2-0 Iceland

Iceland a sake yin canji

Najeriya 1-0 Iceland

Siguadarson ya karbi Bbodvarsson

Saura kiris Ekong ya kara

Najeriya 1-0 Iceland

Amma kwallon ta fita waje

Moses ya kai kora

Najeriya 0-0 Iceland

Amma Iceland ta fitar a kwallon

Iceland ta yi canji

Najeriya 1-0 Iceland

Ingasson ya karbi Siguardsson

Musa ne yanzu kan gaba da yawan cin kwallaye

Najeriya 1-0 Iceland

Ahmed Musa ne yanzu dan wasan Najeriya da ya fi yawan cin kwallaye a raga a gasar cin kofin duniya.

View more on twitter

Musa ya ceci Najeriya

Najeriya 1-0 Iceland

Sai da ya take kwallon da aka harbo ma sa daga nesa sannan ya dirka a ragar Iceland.

Musa
Reuters

Iceland na matsawa Najeriya

Najeriya 1-0 Iceland

Yadda Musa ya ci Iceland

Najeriya 1-0 Iceland

Musa
Reuters
Musa
Reuters

Saura kiris Ndidi ya kara

Najeriya 1-0 Iceland

An dawo wasa

Najeriya 1-0 Iceland

An tsaida wasa

Najeriya 1-0 Iceland

Ana diba lafiyar dan wasan Iceland

Musa ya ci wa Najeriya

Najeriya 1-0 Iceland

Musa

Girman Najeriya akan Iceland

Najeriya 0-0 Iceland

Ana fafatawa tsakanin Najeriya mai yawan jama’a miliyan 180 da kuma Iceland mai yawan jama’a 300,000

Najeriya
BBC

Etebo ya kai hari

Najeriya 0-0 Iceland

Amma golan Iceland ya kame kwallon