Got a TV Licence?

You need one to watch live TV on any channel or device, and BBC programmes on iPlayer. It’s the law.

Find out more
I don’t have a TV Licence.

Takaitacce

 1. Sanchez zai buga wasan Liverpool
 2. Chelsea ta sake taya Chamberlain
 3. Ronaldo zai iya barin Madrid

Rahoto kai-tsaye

Daga Abdulwasiu Hassan

time_stated_uk

 1. Sai makon gobe!

  Abun da ya samu kenan. Sai mako mai zuwa.

 2. Neymar zai maka Barca kotu

  Dan wasan gaba Neymar zai maka tsohuwar kungiyarsa kotu kan kyautar fam miliyan 23.97 na cikin yarjejeniyar da ya saka wa hannu a watan Nuwamban bara da ba a biyashi ba.

  Wanna na zuwa ne bayan Barca ta ce za ta kai karan sabon dan wasan PSG din kan kudi fam miliyan 7.83 da take son ya mayar.

  Neymar
 3. Yaushe za a buga wasannin?

  Ranar wasa ta daya: 12-13 ga watan Satumba

  Ranar wasa ta biyu: 26-27 ga watan Satumba

  Ranar wasa ta uku: 17-18 ga watan Oktoba

  Ranar wasa ta hudu: 31 ga watan Oktoba zuwa 1 ga watan Nuwamba

  Ranar wasa ta biyar: 21-22 ga watan Nuwamba

  Ranar wasa ta shida: 5-6 ga watan Disamba

  ucl
 4. Cikakaken jadawalin rukuni-rukunin!

  Ga cikakaken jadawalin rukuni-rukunin da za su fafata a mataki na gaba a gasar zakarun Turai:

  Rukuni na A: Benfica, Manchester United, Basel, CSKA Moscow

  Rukuni na B: Bayern Munich, Paris St-Germain, Anderlecht, Celtic

  Rukuni na C: Chelsea, Atletico Madrid, Roma, Qarabag

  Rukuni na D: Juventus, Barcelona, Olympiakos, Sporting

  Rukuni na E: Spartak Moscow, Sevilla, Liverpool, Maribor

  Rukuni na F: Shakhtar Donetsk, Manchester City, Napoli, Feyenoord

  Rukuni na G: Monaco, Porto, Besiktas, RB Leipzig

  Rukuni na H: Real Madrid, Borussia Dortmund, Tottenham, Apoel

  CL
 5. Rukuni na A: Man Utd za ta koma Moscow

  Rukuni na A: Benfica da Manchester United da Basel da kuma CSKA Moscow

 6. Yadda rukuni na H yake

  Rukuni na H: Real Madrid da Borussia Dortmund da Tottenham da kuma Apoel

 7. Rukuni na D

  Rukuni na D: Sporting Lisbon za ta hadu da Juve da Barca da kuma Olympiakos a rukuni na D.

 8. Yadda rukuni na C yake

  Rukuni na C: Chelsea, Atletico Madrid, Roma, Qarabag.

 9. Yadda rukuni na G yake

  Rukuni na G: Monaco, Porto, Besiktas, RB Leipzig.

 10. Yadda jadawalin yake a yanzu

  Rukuni na A: Benfica, Manchester United, Basel

  Rukuni na B: Bayern Munich, Paris St-Germain, Anderlecht

  Rukuni na C: Chelsea, Atletico Madrid, Roma

  Rukuni na D: Juventus, Barcelona, Olympiakos

  Rukuni na E: Spartak Moscow, Sevilla, Liverpool

  Rukuni na F: Shakhtar Donetsk, Manchester City, Napoli

  Rukuni na G: Monaco, Porto, Besiktas

  Rukuni na H: Real Madrid, Borussia Dortmund, Tottenham

 11. Liverpool!

  Liverpool da Spartak da kuma Sevilla na cikin rukuni na E ne.

  Klopp
 12. Yadda rukunin A da na B suke a yanzu

  Rukuni na A: Benfica, Man Utd, Basel

  Rukuni na B: Bayern, PSG, Anderlecht

  Man Utd
 13. Yadda jadawalin yake a yanzu

  Rukuni na A: Benfica

  Rukuni na B: Rukuni na C: Chelsea

  Rukuni na D: Juventus

  Rukuni na E: Spartak Moscow

  Rukuni na F: Shakhtar Donetsk

  Rukuni naG: Monaco

  Rukuni na H: Real Madrid

 14. Monaco!

  Monaco za ta fafata ne a rukuni na G a matakin rukuni-rukuni na gasar zakarun Turai.

 15. Chelsea!

  Chelsea za ta fafata ne a rukuni na C a matakin rukuni na gasar zakarun Turai.

  Conte
 16. Spartak Moscow

  Spartak Moscow, Zakarun Rasha za su fafata ne a rukuni na E a matakin rukuni na gasar Zakarun Turai.

 17. A karon farko cikin shekara 9...

  A karon farko tun kakar 2007/2008 kulob shida daga Birtaniya za su fafata a matakin rukuni na gasar zakarun Turai.

  Kungiyoyin sun hada da: Tottenham da Manchester United da Manchester City da Liverpool da Chelsea da kuma Celtic.

  Man Utd
  Image caption: Lashe gasar Europa na da nashi alfanun
 18. Dan wasan Southampton ya tsawaita kwantiraginsa

  Dan wasan bayan Southampton, Maya Yoshida, ya rattaba hannu kan wata sabuwar yarjejeniyar shekara uku da kulob din gasar Firimiyar din.

  Dan wasan mai shekara 29 dan asalin kasar Japan ya buga wasanni 138 tunda ya koma Southampton daga VVV-Venlo a shekarar 2012

  Yoshida
 19. Barca na son sayan dan wasan Chelsea

  Barcelona tana shirin sayan dan wasan Chelsea mai shekara 29, Willian, in ji Times.

  Willian
 20. Ibrahimovic ya sabunta kwantiraginsa da Man Utd

  Zlatan Ibrahimovic ya sabunta kwantiraginsa a Manchester.

  Dan wasan mai shekara 35 wanda ya buga wa Uinted wasa 46 tare da cin kwallaye 28 akakar bara, ya rattaba hannu ne kan yarjejeniyar shekara daya.

  .