Got a TV Licence?

You need one to watch live TV on any channel or device, and BBC programmes on iPlayer. It’s the law.

Find out more
I don’t have a TV Licence.

Rahoto kai-tsaye

Daga Mohammed Abdu

time_stated_uk

  1. Post update

    Nan muka kawo karshen shirin da fatan za ku tara a shirinmu na ranar Litinin.

  2. Manchester United da Leicester City

    'Yan wasan da za su buga wa Leicestet tamaula

    Foxes XI: Schmeichel, Simpson, Morgan, Maguire, Fuchs, Mahrez, Ndidi, James, Albrighton, Okazaki, Vardy.

    Kai tsaye
  3. Manchester United da Leicester City

    'Yan wasan da za su yi United kwallo

    Manchester United Wannan karon za a fara wasa da Anthony Martial, shi kuma Marcus Rashford yana benci.

    United XI: De Gea, Valencia, Bailly, Jones, Blind, Pogba, Matic, Mata, Mkhitaryan, Martial, Lukaku.

    Kai tsaye
  4. Ronaldo ne gwarzon dan kwallon Turai na bana

    Cristiano Ronaldo ne ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon kafa da ya fi yin fice a Turai a shekarar nan a bikin da aka yi a Monaco.

    Dan wasan ya doke abokan takararsa da suka hada da Lionel Messi na Barcelona da mai tsaron ragar Juventus, Gianluigi Buffon.

    Kai tsaye
  5. Jadawalin gasar Europa

    Arsenal tana rukunin da ya kunshi BATE Borisov da Cologne da kuma Red Star ta Belgrade a gasar Europa League da aka raba jadawali a ranar Juma'a.

    Wannan ne karon farko a shekara 20 da Gunners, wacce ta yi ta biyar a kan teburin Premier da aka kammala za ta buga gasar ta Europa a bana.

    Ga yadda aka raba jadawalin

    Kai tsaye
  6. Floyd Mayweather da Conor McGregor

    A tsakar daren Asabar za a yi damben boksin tsakanin Floyd Mayweather da Conor McGregor, shin wa zai yi nasara a karawar?

    Kai tsaye
  7. Dembele shi ne na biyu mafi tsada da aka saya a bana

    Kai tsaye
  8. Damben da Autan Faya ya buge Shagon Dan Jamilu

    Wasu wasannin damben gargajiya da aka yi a gidan wasa na Ali Zuma da ke unguwar Dei-Dei a Abuja, Nigeria ciki har da wasan da Shagon Buzu ya yi nasara a kan Shagon Babangida.

    Video content

    Video caption: Damben da Autan Faya ya buge Shagon Dan Jamilu
  9. Wasannin mako na uku a gasar Premier

    Sauran karawa tsakanin United da Leicester

    Kai tsaye
  10. Teburin gasar Firimiyar Nigeria

    Bayan wasannin mako na 35

    Kai tsaye
  11. Dembele zai saka lambar Neymar a Barcelona

    Bayan da Barcelona ta amince ta dauki dan kwallon Borussia Dortmund, Ousmane Dembele kan kudin da ake cewa zai kai fam miliyan 135.5 domin ya maye gurbin Neymar.

    Kungiyar za ta bai wa dan kwallon riga mai lamba 11 ta Neymar, kuma a ranar Litinin za ta gabatar da shi ga magoya bayanta.

    Kai tsaye
  12. Newcastle 3-0 West Ham

  13. Konta na shirin buga gasar tennis ta US Open

    A makon gobe ne za a fara gasar kwallon tennis ta US Open, kuma tuni Johanna Konta ta fara shirin yadda za ta taka rawar gani a wasannin.

    Konta 'yar Burtaniya za ta fara wasan farko da Aleksandra Krunic ta Sabia wacce ke mataki na 77 a jerin 'yan wasan da ke kan gaba a kwallon tennis a duniya.

    Kai tsaye
  14. Deportivo Alaves da Barcelona

    La Liga wasan mako na biyu

    'Yan wasa 18 da Barcelona ta ziyarci Alaves da su : Ter Stegen, Cillessen, Semedo, Piqué, Rakitic, Sergio, Denis Suárez, Iniesta, Messi, Mascherano, Paulinho, Deulofeu, Paco Alcácer, Jordi Alba, Sergi Roberto, André Gomes, Aleix Vidal da kuma Umtiti.

    Kai tsaye
  15. Huddersfield 0-0 Southampton

    Kai tsaye
  16. Huddersfield Town 0-0 Southampton

    Sun je hutu

    Kai tsaye
  17. Crystal Palace 0-1 Swansea

    Tammy Abraham

  18. Wasannin mako na uku a gasar Premier

    Kai tsaye
  19. Newcastle 1-0 West Ham

    Joselu

  20. An bai wa Miguel Britos jan kati

    Wartford 0-0 Brighton

    Kai tsaye