
Yadda ta kaya a gasar Zakarun Turai
Labaran wasanni kai tsaye kan gasar cin kofin Zakarun Turai fafatawar cikin rukuni a ranar 13 ga watan Satumba 2017.
Labaran wasanni kai tsaye kan gasar cin kofin Zakarun Turai fafatawar cikin rukuni a ranar 13 ga watan Satumba 2017.
Rahoto kai-tsaye
Daga Mohammed Abdu
time_stated_uk
Nan muka kawo karshen shirin da fatan za ku tara a ranar Asabar.
Arsenal za ta karbi bakuncin Cologne a Europa
Arsenal za ta karbi bakuncin Cologne a wasan cikin rukuni a gasar Europa League a ranar Alhamis.
Tuni kocin Arsenal, Arsene Wenger ya ce zai hutar da manyan 'yan wasansa bakwai da suka hada da Petr Cech da Laurent Koscielny da Alexandre Lacazette da Granit Xhaka da Aaron Ramsey da Danny Welbeck da kuma Mesut Ozil.
A karon farko Jack Wilshere zai buga wa Arsenal wasa, bayan shekara daya, kuma Alexis Sanchez zai buga fafatawar domin ya dawo kan ganiyarsa a tamaula.
An kammala wasan farko na cikin rukuni
Liverpool 2-2 Sevilla
Joaquin Correa
Feyenoord 0-4 Manchester City
John Stones
Real Madrid 3-0 APOEL
Sergio Ramos
Tottenham 3-1 Borussia Dortmund
Harry Kane
Marcelo ya tsawaita zamansa a Real Madrid
Dan wasan tawagar kwallon kafar Brazil, Mercelo ya amince ya tsawaita zamansa a Real Madrid zuwa shekara biyar.
Dan kwallon zai saka hannu a kan yarjejeniyar a ranar Alhamis a dakin taro da manema labarai da ke filin Santiago Bernabeu.
An je hutu a gasar cin kofin zakarun Turai
UEFA za ta hukunta Celtic
Celtic 0-5 PSG
Hukumar kwallon kafa ta Turai UEFA za ta hukunta Celtic bisa 'yan kallonta da suka shiga fili a karawar da suka yi da Paris Saint-Germain a gasar Zakarun Turai a ranar Talata.
Wani ma daga mai goyon bayan Celtic din ya yi kokarin kai wa Kylian Mbappe hari kafin masu tsaron fili su kawar da shi a karawar PSG ta lashe wasan.
Liverpool 2-1
Roberto Firmino ya buga fenariti ta bugu turke
Liverpool ta samu bugun fenatriti
Liverpool 2-1 Sevilla
Liverpool 2-1 Sevilla
Mohamed Salah
Feyenoord 0-3 Manchester City
Feyenoord 0-3 Manchester City
Gabriel Jesus
Liverpool 1-1 Sevilla
Roberto Firmino
Real Madrid 1-0 APOEL
Tottenham 2-1 Borussia Dortmund
Harry Kane
Real Madrid 1-0 APOEL
Real Madrid 1-0 APOEL
Cristiano Ronaldo