Got a TV Licence?

You need one to watch live TV on any channel or device, and BBC programmes on iPlayer. It’s the law.

Find out more
I don’t have a TV Licence.

Takaitacce

 1. Huddesfield 2-1 Man United
 2. La Liga: Barcelona da Malaga
 3. U-17: Mali 2-1 Ghana
 4. Bundesliga: Hamburger da Bayern Munich
 5. Damben gargajiya
 6. Premier: Chelsea 4-2 Watford

Rahoto kai-tsaye

Daga Mohammed Abdu

time_stated_uk

 1. Post update

  Nan muka kawo karshen shirin da fatan za ku tara a mako mai zuwa.

 2. Fifa U17: Mali ta fitar da Ghana

  Tawagar kwallon kafar Mali ta kai wasan daf da karshe bayan da ta ci ta Ghana 2-1 a gasar cin kofin duniya ta matasa 'yan shekara 17 da ake yi a India.

  Latsa nan domin ci gaba da karanta labarin

  Kai tsaye
 3. ''Ozil bai damu da batun komawa United ba''

  Kocin Arsenal, Arsene Wenger ya ce Mesut Ozil bai damu da rade-radin da ake cewar zai koma Manchester United da murza-leda ba.

  Wenger ya ce Ozil dan wasan tawagar Jamus ya maida hankali ne wajen buga wa Arsenal wasanni bai taba barin jita-jitar ta tayar masa da hankali ba.

  Latsa nan don ci gaba da karanta labarin

  Kai tsaye
 4. Damben gargajiya

  Damben da Garkuwan Shagon Alabo daga Kudu ya yi nasara a kan Aminun Mahaukaci Teacher daga Arewa a gidan wasa na Ali Zuma da ke unguwar Dei-Dei a Abuja, Nigeria.

  Video content

  Video caption: A turmi na biyu Garkuwan Shagon Alabo ya yi nasara
 5. Huddesfield 2-1 Man United

  Marcus Rashford

 6. Huddersfield 2-0 Manchester United

  Kai tsaye
 7. Aguero da Brook sun yi kan-kan-kan a cin kwallaye

  Sergio Aguero ya yi kan-kan-kan da Erik Brook a matsayin ci wa Manchester City kwallaye, bayan da ya ci Burnley a gasar Premier a bugun fenariti.

  Dan wasan tawagar Argentina ya ci wa City kwallo 177 daidai da wadanda Brook ya zura a raga tsakanin 1928 zuwa 1939 a kungiyar ta Ettihad.

  Kai tsaye
 8. Klopp baya tsoron karawa a Wembley

  Kocin Liverpool, Jurgen Klopp ya ce ko kadan bai tsoron buga wasa a Wembley duk da sau biyu yana rashin nasara a wasan Zakarun Turai a filin.

  A lokacin da yake kocin Borussia Dortmund ya yi rashin nasara a gasar cin Kofin Zakarun Turai ta Champions League a hannun Bayern Munich a wasan karshe.

  Haka kuma shekara uku tsakani ya kara da Manchester City a wasan karshe a gasar League Cup wanda ya yi rashin nasara a bugun fenariti.

  Liverpool za ta ziyarci Tottenham a Wemley a ranar Lahadi a gasar cin kofin Premier wasan mako na tara.

  Kai tsaye
 9. Huddesfield 2-0 Man United

 10. Gasar cin kofin French League wasannin mako na 10

  • AS Monaco da Caen
  • FC Metz da Dijon
  • FC Nantes da EA Guingamp
  • Stade Rennais da LOSC Lille
  • Amiens SC da FC Girondins de Bordeaux
  • SCO Angers da Toulouse FC
  Kai tsaye
 11. Huddersfield v Manchester United

  Kai tsaye
  Kai tsaye
 12. Chelsea 4-2 Watford

  Kai tsaye
 13. Newcastle v Crystal Palace

  Kai tsaye
  kAI TSAYE
 14. Stoke da Bournemouth

  Kai tsaye
  Kai tsaye
 15. Chelsea 3-2 Watford

  Cesar Azpilicueta

  Kai tsaye
 16. Chelsea 2-2 Watford

  Michy Batshuayi

  Kai tsaye
 17. Chelsea 1-2 Watford

  Kai tsaye
 18. Gasar cin kofin Italian Serie A wasannin mako na 9

  • Sampdoria da Crotone
  • SSC Napoli da Internazionale Milano
  Kai tsaye
 19. Chelsea 1-2 Watford

  Roberto Pereyra

  Kai tsaye