Got a TV Licence?

You need one to watch live TV on any channel or device, and BBC programmes on iPlayer. It’s the law.

Find out more
I don’t have a TV Licence.

Rahoto kai-tsaye

Daga Mohammed Abdu

time_stated_uk

Bayyana ra'ayinka

 1. Post update

  Nan muka kawo karshen shirin sai an jimanku

 2. Kyautukan da aka lashe a kwallon kafa a 2017

  • Kwallon da aka ci mafi kayatarwa wato Fifa Puskas - Olivier Giroud
  • Koci namiji da ya fi yin fice - Zinedine Zidane
  • Mai tsaron raga da babu kamarsa - Gianluigi Buffon
  • Kyautar magoya baya - Celtic
  • Koci mace mafi kwazo - Sarina Wiegman
  • Kyautar Fair play - Francis Kone
  • Macen da ta fi taka rawa - Lieke Martens
  • Gwarzon dan kwallon kafa - Cristiano Ronaldo
 3. Karo na biyar kenan Ronaldo ya lashe kyautar

 4. Labarai da dumi-dumiRonaldo ne gwarzon dan kwallon kafa na duniya na 2017

  Kai tsaye
 5. Labarai da dumi-dumiMacen da ta fi yin fice a tamaula a bana

  Lieke Martens 'yan wasan Barcelona ta ci kofin nahiyar Turai a Netherland a 2017

 6. 'Yan wasan Fifa 11

  Kai tsaye
 7. Gwarzon dan kwallon kafar 2017

  'Yan takara

  1. Cristiano Ronaldo
  2. Lionel Messi
  3. Neymar
  Kai tsaye
 8. Macen da ta fi fice a kwallon kafa a 2017

  'Yan takara

  1. Deyna Castellanos
  2. Carli Lloyd
  3. Lieke Martens
  Kai tsaye
 9. Labarai da dumi-dumiKyautar Fifa fair play

  Francis Kone

 10. Muhawarar da kuke tafkawa a BBC Hausa Facebook

  Mustapha Salisu Gusau Ga alama idan aka duba nasarorin da Cristiano Ronaldo ya samu da kuma kwazon da yayi, ya zarce Messi Da Neymar don haka na ce Up Real Madrid Up C.Ronaldo.

  Prince Yahya Prince Yahya Yabon gwani ya zama dole kowa ya san wanda ya fi cancanta da mutumin da ya ci gasar La Liga sau biyu a jere.

  Kamal Lawal Messi ya kamata a ba wannan kyautar.

 11. Labarai da dumi-dumiSarina Wiegman ce ta lashe kyautar koci mace da tafi fice a 2017

 12. Koci mace da babu kamarta a shekarar 2017

  'Yan takara

  1. Nils Nielsen - Ta kai Denmark twasan karshe a gasar zakarun Turai ta mata a 2017
  2. Gerard Precheur - Ta kare kofin league da kuma lashe kofin Zakarun Turai da Lyon
  3. Sarina Wiegman - ta lashe kofin nahiyar Turai da Netherlands.
  Kai tsaye
 13. Labarai da dumi-dumiMagoya bayan Celtic ne suka lashe kyautar

  Celtic

  Kai tsaye
 14. Kyautar 'yan kallo da suka fi yin fice

  'Yan takara

  1. Borussia Dortmund da suka sauki magoya bayan Monaco bayan kai harin ta'addanci
  2. Celtic Karrama kungiya da rubutun murna da suka yi
  3. Copenhagen Kofin Denmark da aka kai wa magoyin baya a kan keken guragu
  Kai tsaye
 15. Labarai da dumi-dumiGolan da babu kamarsa a 2017

  Gianluigi Buffon

  Kai tsaye
 16. Mai tsaron ragar da ya taka rawa a 2017

  'Yan takara

  1. Gianluigi Buffon - Golan Juventus da ya yi minti 600 kwallo bai shiga ragarsa a gasar Zakarun Turai
  2. Keylor Navas - Wanda ya ci La Liga da kofin Zakarun Turai a Real
  3. Manuel Neuer - Kawai yana da kyau a raga
  Kai tsaye
 17. Labarai da dumi-dumiGwarzon koci da babu kamarsa

  Zinedine Zidane ne ya lashe kyautar

  Kai tsaye
 18. Zaben kocin da yafi yin bajinta a 2017

  'Yan takara

  1. Antonio Conte - Wanda ya ci league da Chelsea
  2. Zinedine Zidane - Wanda ya lashe La Liga da kofin zakarun Turai biyu a Real Madrid
  3. Max Allegri - Wanda ya ci kofin Serie A biyu a Juventus
  Kai tsaye
 19. Labarai da dumi-dumiKwallon da aka ci mafi kayatarwa

  Kwallon da Olivier Geroud na Arsenal da ya ci Crystal Palace

 20. Kyautar kwallon da aka ci babu kamarta a 2017

  1. Olivier Giroud - Cin da ya yi wa Crystal Palace
  2. Deyna Castellanos - Kwallon da ta ci wa Venezuela daga tsakiya
  3. Oscarine Masuluke - Kwallon da mai tsaron raga ya ci
  Kai tsaye