Got a TV Licence?

You need one to watch live TV on any channel or device, and BBC programmes on iPlayer. It’s the law.

Find out more
I don’t have a TV Licence.

Takaitacce

 1. Sharhi da bayanai: Man United 1-0 Tottenham
 2. World Cup U-17 Spaniya da Ingila
 3. Champions League: Al Ahly da Wydad Athletic
 4. La Liga: Athletic Bilbao da FC Barcelona
 5. An fara damben gasa a Makera

Rahoto kai-tsaye

Daga Mohammed Abdu

time_stated_uk

Bayyana ra'ayinka

 1. Post update

  Nan muka kawo karshen shirin da fatan za ku tara a shirin gaba.

 2. Arsenal v Swansea

  Arsenal: Cech, Koscielny, Mertesacker, Monreal, Bellerin, Ramsey, Xhaka, Kolasinac, Ozil, Lacazette, Sanchez. Subs: Wilshere, Giroud, Walcott, Holding, Iwobi, Coquelin, Macey.

  Swansea: Fabianski, van der Hoorn, Fernandez, Mawson, Naughton, Ki, Fer, Carroll, Clucas, Ayew, Abraham. Subs: Narsingh, Dyer, Nordfeldt, Routledge, Roque, McBurnie, Rodon.

  Alkalin wasa: Lee Mason (Lancashire)

  Kai tsaye
 3. West Brom v Man City

  West Brom: Foster, McAuley, Hegazi, Evans, Nyom, Livermore, Krychowiak, Barry, Gibbs, Rodriguez, Rondon. Subs: Robson-Kanu, Yacob, Phillips, Brunt, Myhill, McClean, Chadli.

  Man City: Ederson, Walker, Stones, Otamendi, Delph, De Bruyne, Fernandinho, Silva, Bernardo Silva, Gabriel Jesus, Sane. Subs: Bravo, Danilo, Sterling, Gundogan, Aguero, Mangala, Toure.

  Alkalin wasa: Mike Jones

  Kai tsaye
 4. Manchester United 1-0 Tottenham

  Anthony Martial

 5. Watford v Stoke

  Watford: Gomes, Femenia, Kabasele, Britos, Holebas, Capoue, Doucoure, Cleverley, Carrillo, Deeney, Richarlison. Subs: Janmaat, Mariappa, Gray, Hughes, Zeegelaar, Watson, Karnezis.

  Stoke: Butland, Zouma, Shawcross, Wimmer, Diouf, Fletcher, Allen, Pieters, Shaqiri, Sobhi, Choupo-Moting. Subs: Berahino, Jese, Afellay, Adam, Ngoy, Grant, Thomas Edwards.

  Alkalin wasa: Michael Oliver (Northumberland)

  Kai tsaye
 6. Crystal Palace v West Ham

  Crystal Palace: Speroni, Ward, Dann, Tomkins, Van Aanholt, Milivojevic, Cabaye, Townsend, Loftus-Cheek, Schlupp, Zaha. Subs: Hennessey, Fosu-Mensah, Sako, Delaney, Kelly, Puncheon, Riedewald.

  West Ham: Hart, Zabaleta, Fonte, Ogbonna, Cresswell, Fernandes, Kouyate, Noble, Ayew, Hernandez, Lanzini. Subs: Arnautovic, Carroll, Adrian, Obiang, Masuaku, Antonio, Rice.

  Alkalin wasa: Robert Madley (West Yorkshire)

  Kai tsaye
 7. Liverpool v Huddersfield

  Liverpool: Mignolet, Gomez, Matip, Lovren, Moreno, Milner, Henderson, Wijnaldum, Salah, Sturridge, Firmino. Subs: Karius, Grujic, Klavan, Oxlade-Chamberlain, Can, Robertson, Solanke.

  Huddersfield: Lossl, Smith, Jorgensen, Schindler, Lowe, Williams, Hogg, van La Parra, Mooy, Ince, Depoitre. Subs: Malone, Kachunga, Cranie, Quaner, Mounie, Green, Hadergjonaj.

  Alkalin wasa: Kevin Friend

  Kai tsaye
 8. French League 1 Wasannin mako na 11

  • FC Bordeaux da AS Monaco
  • Montpellier da Stade Rennais
  • EA Guingamp da Amiens SC
  • RC Strasbourg da SCO Angers
  • Caen da ES Troyes AC
  • Dijon da FC Nantes
  Kai tsaye
 9. Manchester United 0-0 Tottenham

  Kai tsaye
 10. German Bundesliga wasannin mako na 10

  • Hertha Berlin da Hamburger SV
  • Bayer 04 Leverkusen da FC Koln
  • Schalke 04 da VfL Wolfsburg
  • Hannover 96 da BV Borussia Dortmund
  • TSG 1899 Hoffenheim da Borussia Monchengladbach
  • Bayern Munich da RB Leipzig
  Kai tsaye
 11. Manchester United 0-0 Tottenham

  Kai tsaye
 12. Manchester United 0-0 Tottenham

  Kai tsaye
 13. Italian Serie A wasannin mako 11

  • AC Milan da Juventus
  • AS Roma da Bologna FC
  Kai tsaye
 14. Manchester United v Tottenham

  Romelu Lukaku ya ci kwallo bakwai a gasar Premier bana

  Kai tsaye
 15. Man Utd v Tottenham

  Kai tsaye
  Kai tsaye
 16. Liverpool v Huddersfield

  Kocin Liverpool Jurgen Klopp da na Huddersfield David Wagner sun buga tamaula tare a Mainz a 1990s.

  Wagner da Klopp aminan juna ne, kuma Klopp ya reni 'ya 'yan Wagner biyu mata.

  Klopp kuma shi ne ya nada Wagner kocin karamar kungiyar Borussia Dortmund a shekarar 2011 daga baya kowa ya samu kungiya a Ingila a 2015.

  Sun taba karawa a Julin 2016 a wasan sada zumunta, kuma Liverpool ce ta yi nasara da ci 2-0.

  Kai tsaye
 17. Manchester United v Tottenham

  Harry Kane ba zai buga karawa da Manchester United ba, bayan da ya rauni a karawar da Tottenham ta ci Liverpool 4-1.

  Victor Wanyama ma ba zai buga wasan ba, ana sa ran sabo dan kwallon da Tottenham ta saya Fernando Llorente zai fara buga mata tamaula.

  'Yan wasan Manchester United biyu Eric Bailly da kuma Phil Jones sun warke daga jinyar da suka yi.

  Sai dai Paul Pogba da Marouane Fellaini da Zlatan Ibrahimovicda kuma Michael Carrick har yanzu suna jinya.

  Kai tsaye
 18. Spanish League wasannin mako na 10

  • Deportivo Alaves da Valencia C.F
  • Sevilla da CD Leganes
  • Atletico de Madrid da Villarreal CF
  • Athletic de Bilbao da FC Barcelona
  Kai tsaye
 19. Wasan karshe zagayen farko CAF Champions League

  Al Ahly - Masar da Wydad Athletic Club - Morocco

  Kai tsaye
 20. FIFA U-17 World Championship

  Neman mataki na uku da na hudu

  Brazil da Mali

  Wasan karshe

  Ingila da Spain

  Kai tsaye