Got a TV Licence?

You need one to watch live TV on any channel or device, and BBC programmes on iPlayer. It’s the law.

Find out more
I don’t have a TV Licence.

Takaitacce

 1. Newcastle 0-1 Bournemouth
 2. CAF Champions League Wydad da Al Ahly - Egypt
 3. La Liga FC Barcelona da Sevilla FC
 4. Bundesliga Borussia Dortmund da Bayern Munich
 5. Wasan kwallon tennis
 6. Wasannin gargajiya

Rahoto kai-tsaye

Daga Mohammed Abdu

time_stated_uk

Bayyana ra'ayinka

Nan muka kawo karshen shirin da fatan za ku tara a wasan gaba.

Italian Serie A wasan mako na 12

 • Inter Milano da Torino FC
 • ACF Fiorentina da AS Roma
 • Juventus FC da Benevento
 • SS Lazio da Udinese Calcio
 • AC Chievo Verona da SSC Napoli
 • Cagliari da Hellas Verona
 • Atalanta da Spal
 • US Sassuolo da AC Milan
Kai tsaye
Getty Images

Spanish La Liga wasan mako na 11

 • Levante da Girona
 • Celta de Vigo da Athletic de Bilbao
 • Real Sociedad da SD Eibar
 • Villarreal CF da Malaga CF
 • Real Madrid da Las Palmas
Kai tsaye
Getty Images

English Premier League wasannin mako na 11

 • Tottenham Hotspur da Crystal Palace FC
 • Manchester City da Arsenal FC
 • Chelsea FC da Manchester United
 • Everton da Watford
Kai tsaye
Getty Images

Wasu sakamakon gasar Premier wasan mako na 11

Kai tsaye
bbc

Newcastle 0-0 Bournemouth

Kai tsaye
AFP/Getty Image

Celtic ta yi wasa 63 a jere a Scotland ba a doke ta ba

Celtic ta kafa tarihin cin wasa 63 a gasar Scotland, bayan da ta doke St Johnstone 4-1. Haka kuma kungiyar ta ci kwallo 183, yayin da aka zura mata 35.

Kai tsaye
Getty Images

Fifa ta amince Nigeria ta kara da Argentina

Hukumar kwallon kafa ta duniyya, Fifa ta amince a buga wasan sada zumunta tsakanin Nigeria da Argentin a ranar 14 ga awatan Nuwamban 2017 da za su fafata a birnin Krasnodar na Rasha,

Tun kafin nan a ranar 11 ga awatan Nuwamba, Nigeria za ta ziyarci wasan karshe na shiga gasar cin kofin duniya, wacce tuni Super Eagles ce ta fara samun gurbin zuwa Rasha a badi.

Kai tsaye
The NFF

Southampton v Burnley

Kai tsaye
BBC Sport
Kai tsaye
BBC Sport

Newcastle United v Bournemouth

Kai tsaye
BBC Sport
Kai tsaye
BBC Sport

Huddersfield v West Brom

Kai tsaye
Getty Images
Kai tsaye
BBC Sport

Swansea v Brighton

Kai tsaye
BBC Sport
Kai tsaye
BBC Sport

Huddersfield v West Brom

Kai tsaye
Reuters

Massa zai yi ritaya daga tseren motoci na Formula 1

Felipe Massa zai yi ritaya daga wasannin tseren motoci na Formula 1 a karshen kakar bana.

Massa dan kasar Brazil ya shirya daina yin tseren F1 a karshen kakar 2016 amma ya koma kamfanin Williams bayan da Valtteri Bottas ya koma tuka Marsandi, bayan da matukin motarta Nico Rosberg ya yi ritaya.

Massa, wanda ya lashe tsere 11 ya ce a wannan karon ba zai yi tuban muzuru ba.

Kai tsaye
Getty Images

Stoke 2-2 Leicester City

Peter Crouch

French League 1 wasannin mako na 12

 • SCO Angers da Paris Saint-Germain
 • AS Monaco da EA Guingamp
 • ES Troyes AC da RC Strasbourg
 • Montpellier HSC da Amiens SC
 • FC Nantes da Toulouse FC
Kai tsaye
Getty Images

Damben gargajiya da aka yi a baya can a Abuja

Garkuwan Dan Kanawa da Shagon 'Yar tasa

Turmi uku suka dambata a tsakaninsu babu kisa aka raba su

Gasar Bundesliga wasannin mako na 11

 • SC Freiburg da Schalke 04
 • Hamburg SV da VfB Stuttgart
 • Borussia Monchengladbach da FSV Mainz 05
 • FC Augsburg da Bayer 04 Leverkusen
 • RB Leipzig da Hannover 96
 • BV Borussia Dortmund da Bayern Munich
Kai tsaye
Getty Images

Stoke 1-1 Leicester

Kai tsaye
Getty Images

Italian Serie A wasannin mako na 12

 • Bologna da Crotone
 • Genoa CFC da UC Sampdoria

Spanish La Liga wasannin mako na 11

 • Valencia C.F 1 : 0 CD Leganes
 • Deportivo La Coruna da Atletico de Madrid
 • Deportivo Alaves da RCD Espanyol
 • FC Barcelona da Sevilla FC
Kai tsaye
Getty Images

Stoke 1-1 Leicester

Xherdan Shaqiri

Stoke 0-1 Leicester

Vicente Iborra

Newcastle United da Bournemouth FC

A shirinmu na sharhi da bayanai a gasar cin kofin Premier kai tsaye da harshen Hausa.

Wannan makon za mu kawo muku fafatawar daya daga wasannin mako na 11 ne a fafatawar da za a yi tsakanin Newcastle United da Bournemouth. Za mu fara gabatar da shirin da karfe 3:30 na rana agogon Nigeria da Niger,

Za kuma ku iya bayar da gudun mawarku a lokacin da ake gabatar da shirin a dandalinmu na muhawara da sada zumunta na BBC Hausa Facebook.

Sharhin Premier: Newcastle da Bournemouth

Stoke 0-0 Leicester

Kai tsaye
BBC

CAF Champions League 2017

Wasan karshe wasa na biyu

Wydad Athletic ta Morocco da Al Ahly ta Masar

Kai tsaye
Getty Images

Kwallon rairayi Intercontinental Cup

Mexico da Paraguay

Masar da United Arab Emirates

Iran da Russia

Brazil da Portugal

English Premier League wasannin mako na 11

 • Stoke City da Leicester City
 • Newcastle United da Bournemouth
 • Southampton da Burnley
 • Huddersfield Town da West Bromwich
 • Swansea City da Brighton & Hove Albion
 • West Ham United da Liverpool
Kai tsaye
Getty Images

Stoke 0-0 Leicester

Kai tsaye
BBC Sport
Kai tsaye
BBC Sport

Jama'a barkanmu da saduwa cikin shirin Labarin wasannin karshen mako, inda za mu dinga sanar da ku wasu wasannin da za a buga Asabar sannan mu sanar da ku wadanda za a yi a ranar Lahadi tare da ni Mohammed Abdu Mamman Skeeper TW.