Got a TV Licence?

You need one to watch live TV on any channel or device, and BBC programmes on iPlayer. It’s the law.

Find out more
I don’t have a TV Licence.

Takaitacce

 1. An sanya Nigeria a Rukunin D
 2. Kasashe 32 ne za su kece raini
 3. Argentina ta fada Rukunin D
 4. Wacce kasa ce ta soma daukar Kofin?
 5. Da wadanne kasashe Nigeria za ta fafata?
 6. Ina za a sanya kasashen Afirka?

Rahoto kai-tsaye

Daga Nasidi Adamu Yahya

time_stated_uk

 1. Post update

  Anan muka kawo karshen wannan shiri na musamman. Da fatan kun ji dadin kasancewa tare da mu. Za ku iya ci gaba da samun lamaranmu a shafin intanet, bbchausa.com sanna ku bibiye mu a shafukanmu na sada zumunta da muhawara.

 2. Rukunin H

  Poland za ta hadu da Senegal
 3. Rukunin G

  Ingila za ta kara da Tunisia
 4. Post update

  Rukunin F

  Jamus za ta fafata da Sweden
 5. Rukunin E

  Brazil ta fado Rukukin E
 6. Rukunin C

  Faransa za ta gwabza da Peru
 7. Rukunin D

  Nigeria za ta kara da Argentina
 8. Rukunin B

  Iran da Morocco za su kece raini
 9. Kasashen da ke Rukunin A

  Saudiyya za ta hadu da Masar
 10. Labarai da dumi-dumiNigeria za ta soma wasa da Croatia

 11. Post update

  Sweden ta fada Rukunin mutuwa?

  1. Germany
  2. Mexico
  3. Sweden
 12. Senegal na Rukunin H

  Ga kasashen Rukunin

  1. Poland
  2. Senegal
  3. Colombia
 13. Panama za ta kara da Ingila

  Ga kasashen da za su fafata a Rukunin

  1. Belgium
  2. Panama
  3. Tunisia
  4. England
 14. Labarai da dumi-dumiPost update

  Korea ta Kudu na Rukunin F

  Kasashen da ke Rukunin

  1. Germany
  2. Mexico
  3. Sweden
  4. South Korea
 15. Labarai da dumi-dumiMorocco za ta fuskanci Spain

  Kasashen da ke Rukunin

  1. Portugal
  2. Spain
  3. Morocco
  4. Iran
 16. Labarai da dumi-dumiAn sanya Nigeria a Rukunin D

  Kasashen da ke Rukunin

  1. Argentina
  2. Iceland
  3. Croatia
  4. Nigeria
 17. Labarai da dumi-dumiRussia da Saudiyya ne za su soma fafatawa

  Kasashen da ke Rukinin A

  1. Russia
  2. Saudi Arabia
  3. Egypt
  4. Uruguay
 18. Labarai da dumi-dumiPoland ta shiga Rukunin H

 19. Labarai da dumi-dumiBelgium ta tsinci kanta a Rukunin G

 20. Labarai da dumi-dumiJamus ta fada cikin Rukunin F