Got a TV Licence?

You need one to watch live TV on any channel or device, and BBC programmes on iPlayer. It’s the law.

Find out more
I don’t have a TV Licence.

Takaitacce

  1. El Clasico: Real Madrid 0-3 Barcelona
  2. Everton da Chelsea
  3. Manchester City da Bournemouth

Rahoto kai-tsaye

Daga Mohammed Abdu

time_stated_uk

An tashi wasa Real Madrid 0-3 Barcelona

Real Madrid 0-3 Barcelona

Aleix Vidal

INJURY TIME Real Madrid 0-2 Barcelona

Real Madrid 0-2 Barcelona

Kai tsaye
Reuters

Muhawar da kuke yi a BBC Hausa Facebook

Muhammad Usman: Tabbas Barcelona za ta yi nasara domin kuwa bana kowa yasan yadda tauraron Barcelona ke haskawa yafi na Real Madrid.

Rabiu Nuhu Nabukka: In ana babbakar giwa ai ba ajin kaurin fara Dan ta fada cikin wutar ana maganar sarki Ronaldo wake magar Messi yau zai gane shayi ruwa ne.

Suleiman Shittu : Ai ido ba mudu ba ne, amma yasan kima, Cristiano ai shi ne na daya kuma wanda yafi taka Leda.

Real Madrid 0-2 Barcelona bajintar Messi

Lionel Messi shi ne yafi cin kwallo a tarihin karawar El Clasico, bayan da ya ci kwallo 25, guda 15 a Bernabeu kuma 17 a gasar La Liga ta bana.

Kai tsaye
Getty Images

RED CARD an bai wa Carvajal na Real jan kati

Kai tsaye
Reuters

Real Madrid 0-2 Barcelona

Lionel Messi

Kai tsaye
Reuters

Yadda teburi zai kasance idan an tashi wannan sakamakon

Hudun farko

Sports
BBC Sport

Real 0-1 Barca yadda ake gara kwallo

Kai tsaye
BBC Sport

Real Madrid 0-1 Barcelona

Luis Suarez

Kai tsaye
Reuters

An tafi hutu Real Madrid 0-0 Barcelona

AFCON 2019: CAF ta kara jan kunnen Kamaru

Shugaban hukumar kwallon kafar Afirka, Caf, Ahmad ya kara jaddada jan kunnen Kamaru kan karbar bakuncin gasar cin Kofin Afirka ta 2019.

A lokacin da ya amsa tambayar da aka yi masa kan ko Kamaru za ta iya karbar bakuncin gasar da za a yi ta kasashe 24, ya ce idan kasar ba za ta iya ba, sai su nemi wacce za ta maye gurbinta.

Latsa nan domin ci gaba da karanta labarin

Kai tsaye
Getty Images

Everton da Chelsea

Alvaro Morota ba zai buga wa Chelsea wasan Premier da za ta ziyarci Everton a ranar Asabar ba, sakamakon katin gargadi da aka ba shi a karawa da Bournemouth.

Latsa nan domin ci gaba da karanta labarin

Kai tsaye
Getty Images

West Ham v Newcastle

Kai tsaye
Getty Images

Real Madrid 0-0 Barcelona

Everton v Chelsea

Kai tsaye
BBC Sport
Kai tsaye
BBC Sport

Premier: Arsenal 3-3 Liverpool

Kai tsaye
Rex Features
Kai tsaye
Rex Features

Ranar Juma'a Arsenal 3-3 Liverpool

Arsenal da Liverpool sun tashi wasan Premier gasar mako na 19 3-3, ga 'yan wasan da suka rura kwallaye a raga

Dakika ta 26 Countinho 0-1

Dakika ta 52 Salah 0-2

Dakika ta 53 Sanchez 1-2

Dakika ta 56 Xhaka 2-2

Dakika ta 58 Ozil 3-2

Dakika ta 71 Firmino 3-3.

Kai tsaye
Getty Images

Gasar Serie Wasannin mako na 18

SS Lazio da Crotone

Napoli da Sampdoria

Udinese da Hellas Verona

Genoa da Benevento

Sassuolo da Inter Milan

Spal da Torino FC

AC Milan da Atalanta

Juventus da AS Roma

Kai tsaye
Getty Images

Real Madrid 0-0 Barcelona

Sharhin gasar Premier: Man City da Bournemouth

Sharhin Premier: Man City da Bournemouth

KICK-OFF Real Madrid 0-0 Barcelona

El Clasico: Ronaldo ko Messi?

Kai tsaye
BBC Sport

Shin ko za a yi jan kati a El Clasicon yau kuwa?

Kai tsaye
Getty Images
Kai tsaye
Getty Images
Kai tsaye
Getty Images

Muhawar da kuke yi a BBC Hausa Facebook

Comrade-Jibreel Almustapha Gusau: Wasan El-classico na wannan makon wanda Cristiano Ronaldo zai karbi bakuncin Lionel Messi ba zai kayatar kamar yadda aka saba a baya ba. Saboda dukkanin gwarazan zaratan 'yan wasan suna fuskantar matsin lamba na rashin dawowa kan ganiyarsu yadda ya kamata.

Shehu Adamu Rijau: A gaskiya akwai alamun wannan wasa na yau tsakanin Barcelona da Madrid za ayi gumurzu sosai, ganin yadda kowanne Club a ke ganin yana da karfi, saboda haka ba za a iya gane maci tuwo ba sai miya ta kare.

Umar Alassan Kamaru: Agaskiya wannan wasa zai matukar daukar hankalin yan kallo kuma hakika kungiyar Barcelona zata zazzagawa kungiyar REAL MADRID kwallaye biyar da nema domin Barcelona har yau tana kan haskawa.

Tarihin karawa tsakanin Real da Barca

Real Madrid ta zura kwallo 399 a raga, ita kuwa Barcelona saura 16 ta hada kwallo 400 a ragar Madrid.

Kai tsaye
BBC Sport

Teburin La Liga bayan wasannin nako na 16

Goman farko

Kai tsaye
BBC Sport

'yan wasan da za su buga wa Real kwallo

Kai tsaye
BBC Sport

Wadanda za su buga wa Barcelona tamaula

Kai tsayew
BBC Sport

Kuna iya bayar da gudunmawarku kan wasan Real da Barca

Idan an jima ne za a buga wasan El Clasico tsakanin Real Madrid da Barcelona a fafatawar mako na 17 a gasar cin kofin La Liga, kuma karo na hudu kenan da kungiyoyin za su fafata a bana.

Za ku iya bayar da gudunmawarku a BBC Hausa Facebook kan yadda kuke ganin wasan zai kaya, shin tsakanin Ronaldo ko Messi wa zai fi taka rawa a karawar?

Kai tsaye
Getty Images

Gasar Premier wasannin mako na 19

Everton da Chelsea FC

Manchester City da Bournemouth

Southampton daHuddersfield Town

West Ham UniteddaNewcastle United

Stoke City daWest Bromwich Albion

Swansea City da Crystal Palace

Brighton & Hove Albion da Watford

Burnley da Tottenham

Leicester City da Manchester United

Kai tsaye
Getty Images

Spanish La Liga wasannin mako na 17

Real Madrid CF da FC Barcelona

Valencia C.F da Villarreal CF

Deportivo La Coruna da Celta de Vigo

Kai tsaye
Getty Images

Jama'a barkanmu da saduwa a shirin labarin wasanni kai tsaye, inda za mu kawo muku irin wainar da ake toyawa a fagen wasanni a duniya a ranar Asabar da wadanda za a yi a Lahadi. Tare da fatan za ku kasance tare da Mohammed Abdu TW.