Got a TV Licence?

You need one to watch live TV on any channel or device, and BBC programmes on iPlayer. It’s the law.

Find out more
I don’t have a TV Licence.

Rahoto kai-tsaye

Daga Mohammed Abdu

time_stated_uk

Bayyana ra'ayinka

 1. Post update

  Nan muka kawo karshen shirin da fatan za ku tara a shirinmu na gaba.

 2. Wadanda ke saman teburin Premier

  Kai tsaye
 3. 'Yan kasan teburin Premier

  Kai tsaye
 4. Wasannin mako na uku a Firimiyar Nigeria

  Ranar Lahadi 21 ga watan Janairu

  Kai tsaye
 5. Man City 3-1 Newcastle

  Sergio Aguero

  Kai tsaye
 6. Man City 2-0 Newcastle

  Sergio Aguero(bugun fenariti)

  Kai tsaye
 7. Leicester 1-0 Watford

  Jamie Vardy(fenariti)

 8. Everton 0-1 West Brom

  Kai tsaye
 9. Arsenal 4-0 Crystal Palace

  Kai tsaye
 10. Burnley 0-0 Manchester United

  Kai tsaye
 11. Stoke 0-0 Huddersfield

  Kai tsaye
 12. Brighton 0-4 Chelsea

  Victor Moses

 13. Muhawar da kuke tafkawa a BBC Hausa Facebook

  Danlami Tanimu Makeri Shika: Ni dan Arsenal ne, amma bana fatan ta sami galaba, hasalima wlh so nake a lallasa su da ci kamar hudu da babu, ko mahukuntan kulob din za suyi zuciya su kore shi.

  Musa Garo Tadoupta Latsa: Salam alaikum sashen Hausa na BBC wasan da za a kece reni tsakanin kungiyr kwallon kafa ta arsenal da crystal palace Allah yaba mai rabo sa,a.

  Aishatu Muhammad Adamu: Gaskiya nima so nake asha gunners

 14. Holland League wasannin mako na 19

  • Roda JC Kerkrade da FC Twente Enschede
  • PEC Zwolle da NAC Breda
  • ADO Den Haag da VVV-Venlo
  • Vitesse Arnhem da SC Heerenveen
 15. Wurin kallon tamaula a Munbai din India

  Magoya bayan

 16. Barcelona ta karyata sayen Griezman

  Kungiyar Barcelona ta karyata batun cewar ta sayi dan kwallon Atletico Madrid, Antoine Griezman.

  A karshen kakar 2022 ne kwantiragin dan wasan zai kare a Atletico, amma rahotanni na cewar dan wasan mai shekara 26, zai koma Barca da murza-leda.

  Jaridun Spaniya ne ke wallafa cewar Barcelona da dan kwallon sun amince da yarjejeniya.

  Kai tsaye
 17. Brighton 0-2 Chelsea

  An je hutu

  Kai tsaye
 18. Sharhin gasar Premier a radiyon BBC

  A shirinmu na sharhi da bayanai a gasar cin kofin Premier. Wannan makon za mu kawo muku fafatawar daya daga wasannin mako na 24 ne tsakanin Arsenal da Crystal Palace. Za mu fara gabatar da shirin da karfe uku da rabi na rana agogon Nigeria da Niger, Za kuma ku iya bayar da gudun mawarku a lokacin da ake gabatar da shirin a dandalinmu na muhawara da sada zumunta na BBC Hausa Facebook.

  Kai tsaye
 19. Bundesliga wasannin mako na 19

  • Freiburg da RB Leipzig
  • VfL Wolfsburg da Eintracht Frankfurt
  • Borussia Monchengladbach da FC Augsburg
  • FSV Mainz 05 da VfB Stuttgart
  • Hoffenheim da Bayer Leverkusen
  • Hamburg SV da FC Koln
  Kai tsaye
 20. Brighton 0-2 Chelsea

  Kai tsaye