Got a TV Licence?

You need one to watch live TV on any channel or device, and BBC programmes on iPlayer. It’s the law.

Find out more
I don’t have a TV Licence.

Rahoto kai-tsaye

Daga Mohammed Abdu

time_stated_uk

Bayyana ra'ayinka

 1. Post update

  Nan muka kawo karshen shirin da fatan za ku tara a shirinmu na gaba.

 2. Tuni Morocco ta fara zawarcin gasar kofin duniya ta 2026

  Morocco ta kaddamar da zawarcin gasar cin kofin duniya ta 2026 da bayyana butun-butumin da za ta yi amfani da shi a taron da ta gudanar a Casablanca a ranar Talata.

  Wannan ne karo na biyar da Morocco ke son karbar bakuncin gasar cin kofin duniya, inda take takara da Canada da Mexico da Amurka.

  Latsa nan domin ci gaba da karanta labarin

  Kai tsaye
 3. Morocco 4-0 Nigeria

  Wannan ne karon farko da Morocco ta lashe kofin

  Kai tsaye
 4. Morocco 4-0 Nigeria

  Kai tsaye
 5. Morocco 4-0 Nigeria

  Dan wasan Nigeria, Ibrahim Mustapha ya sauyi Gabriel Okechukwu.

  Dan kwallon Morocco Ayoub Nanah ya canji Ayoub El Kaabi.

  Kai tsaye
  Kai tsaye
 6. Morocco 4-0 Nigeria

  An bai wa dan wasan Morocco, Badr Banoune katin gargadi

  Kai tsaye
 7. Morocco 4-0 Nigeria

  Ayoub El Kaab

 8. Wadan da suka lashe kofin CHAN

  • Jamhuriyar Demukradiyyar Congo 2009
  • Tunisa 2011
  • Libya 2014
  • Jamhuriyar Demukradiyyar Congo 2016
  Kai tsaye
 9. Teburin gasar Firimiyar Nigeria

  Bayan da aka buga wasa bakwai

  Kai tsaye
 10. Morocco 3-0 Nigeria

  Zakaria Hadraf

 11. Morocco 2-0 Nigeria

  Walid El Karti

  Kai tsaye
 12. Morocco 1-0 Nigeria

  Nigeria ta yi sauyi na biyu

  Augustine Oladapo ya sauya Rabiu Ali

  Kai tsaye
 13. Morocco 1-0 Nigeria

  Nigeria ta yi saui

  Anthony Okpotu ya sauyi Emeka Ogbugh

  Kai tsaye
 14. Morocco 1-0 Nigeria

  Kai tsaye
 15. Morocco 1-0 Nigeria

  An bai wa Moses Eneji jan kati

  Kai tsaye
 16. Morocco 1-0 Nigeria

  An koma wasan zagaye na biyu

 17. Morocco 1-0 Nigeria

  An je hutun rabin lokaci

  Kai tsaye
 18. Morocco 1-0 Nigeria

  Hadraf

  Kai tsaye
 19. Morocco 0-0 Nigeria

  An bai wa dan wasan Nigeria, Peter Eneji katin gargadi.

  Kai tsaye
 20. Sakamakon gasar Firimiyar Nigeria

  Wasannin mako na bakwai

  • Akwa United 4-0 Wikki
  • Lobi 1-0 FC Ifeanyiubah
  • Heartland 2-0 Kwara United
  • Katsina United 2-0 Tornadoes
  • Rivers United 1-0 Go Round
  • Abia Warriors 0-0 Rangers
  • El-Kanemi 0-0 Enyimba
  • Plateau United 5-0 Sunshine Stars
  • Kano Pillars 2-0 MFM
  Kai tsaye