Got a TV Licence?

You need one to watch live TV on any channel or device, and BBC programmes on iPlayer. It’s the law.

Find out more
I don’t have a TV Licence.

Rahoto kai-tsaye

Daga Mohammed Abdu

time_stated_uk

Bayyana ra'ayinka

 1. Swansea da Burnley

  Kai tsaye
  Kai tsaye
 2. Tottenham 1-0 Arsenal

  Yadda ake murza-kwallo

  Kai tsaye
 3. West Ham da Watford

  Kai tsaye
 4. Rikicin kasan teburin Premier

  Maki uku ne ya raba tun daga mataki na 12 zuwa na 19.

  Kai tsaye
 5. Tottenham 1-0 Arsenal

  Harry Kane da Robert Pires sun ci kwallo bakwai kowannensu a wasan hamayya na Arewacin Landan.

  Emmanuel Adebayor ne ke kan gaba da kwallo takwas

 6. Tottenham 1-0 Arsenal

  Harry Kane ya ci kwallo 7 a wasa 7 da ya fuskanci Arsenal a gasar cin kofin Premier League.

  Kai tsaye
 7. Idan har wasan zai tashi haka, ga yadda teburi zai koma

  Kai tsaye
 8. Tottenham 1-0 Arsenal

  Harry Kane

  Kai tsaye
 9. Sauran wasannin Premier

  Kai tsaye
 10. Tottenham 0-0 Arsenal

  Kai tsaye
 11. Manchester City da Leicester City

  Watakila Riyadh Mahrez ya buga wa Leicester karawar da za ta yi da Manchester City a Ettihad a ranar a gasar Premier.

  Sai a jiya ne dan kwallon tawagar Algeria ya koma yin atisaye, bayan da kungiyar ta yi sanadin da City ba ta dauki dan wasan ba a Janairu.

  Kai tsaye
 12. 10 farko a kan teburin Premier

  Kai tsaye
 13. Muhawar da kuke tafka wa a BBC Hausa Facebook

  Hon Usman Rabi'u Birchi: Insha Allah mu yan Arsenal za mu ci su 2-0, ganin irin casa everton da muka yi da ci 5 da1

  Mariya M Aliyu: To ance fadan da baruwanka dadin kallone da shi, fatanmu Manchester United ta yi nasara a wasanta

  Yahuza Abdullahi: Hahah In Sha Allahu yau za mu kara wa wasu kaya yau up #ARSENAL

  Muttawakkil Gambo Doko: Tabbas wannan wasan ina da karfin gwiwar za mu iya lallasa Tottenham ganin yadda yan zu muke da zaratan 'yan wasa masu kuzari a gabanmu

 14. Tottenham v Arsenal

 15. Holland Eredivisie League wasannin mako na 23

  • FC Utrecht da PEC Zwolle
  • Heracles Almelo da Willem II Tilburg
  • Sparta Rotterdam da PSV Eindhoven
  • AZ Alkmaar da VVV-Venlo
  • SC Heerenveen da Roda JC Kerkrade
  Kai tsaye
 16. Tottenham da Arsenal

  Kai tsaye
  Kai tysaye
 17. Italian Serie A wasannin mako na 24

  • spal da AC Milan
  • Crotone da Atalanta
  • Napoli da Lazio
  Kai tsaye
 18. French League wasannin mako na 25

  • Toulouse da Paris Saint-Germain
  • FC Metz da Montpellier HSC
  • EA Guingamp da Caen
  • Bordeaux da Amiens SC
  • SCO Angers da Monaco FC
  • Dijon da OGC Nice
  Kai tsaye
 19. Kalla ce ta fara lashe lambar zinare a Olympic na bana

  'Yar kasar Sweden, Charlotte Kalla ce ta farko da ta fara lashe lambar zinare a wasan skiathlon ta mata a wasan Olympic da birnin Pyeongchang ke karbar bakuncin wasannin bana.

  Kalla mai shekara 30, ta yi nasarar doke mai rike da kambu Marit Bjorgen.

  Kai tsaye
 20. Germus Bundesliga wasannin mako na 22

  • Borussia Dortmund da Hamburg
  • Eintracht Frankfurt da FC Koln
  • Bayer 04 Leverkusen da Hertha Berlin
  • Hannover 96 da Freiburg
  • TSG 1899 Hoffenheim da FSV Mainz 05
  • Bayern Munichda Schalke 04
  Kai tsaye