Got a TV Licence?

You need one to watch live TV on any channel or device, and BBC programmes on iPlayer. It’s the law.

Find out more
I don’t have a TV Licence.

Takaitacce

 1. Manc United 1-2 Sevilla (1-2)
 2. Roma 1-0 Shakhtar Donetsk (2-2)
 3. Wadanda suka kai zagayen daf da na kusa da na karshe, Real Madrid da Liverpool da Man City da kuma Juventus

Rahoto kai-tsaye

Daga Mohammed Abdu

time_stated_uk

Bayyana ra'ayinka

Nan muka kawao karshen shirin.

Saura wasanni biyu suka rage

A ranar Laraba za a karasa sauran wasanni biyu

 • Barcelona da Chelsea
 • Besiktas da Bayern Munich

Wadanda suka kai zagayen gaba

 • Real Madrid
 • Manchester City
 • Liverpool
 • Juventus
 • Sevilla
 • Roma

Man Utd 1-2 Sevilla

Sevilla sai murna suke yi.

Kai tsaye
Reuters
Kai tsaye
EPA
Kai tsaye
Reuters

Roma 1-0 Shakhtar Donetsk (2-2)

Roma ta kai wasan zagayen daf da na kusa da na karshe.

Kai tsaye
Getty Images

Man United 1-2 Sevilla

An tashi wasa

Kai tsaye
Reuters

Man United 1-2 Sevilla

Romelu Lukaku

Kai tsaye
Reuters

Man United 0-2 Sevilla

United na bukatar cin kwallo uku idan har tana son kai wa zagayen gaba.

Kai tsaye
Getty Images

Man United 0-2 Sevilla

Wissam Ben Yedder

Kai tsaye
Getty Images
Kai tsaye
Reuters

Man United 0-1 Sevilla

Ben Yedder

Kai tsaye
Reuters

Man Utd 0-0 Sevilla

Paul Pogba ya maye gurbin Marouane Fellaini

Kai tsaye
PA

Roma 1-0 Shakhtar Donetsk (2-2)

Edin Dzeko

Kai tsaye
AFP

Man United 0-0 Sevilla

Kai tsaye
BBC Sport

Man Utd 0-0 Sevilla

Wani hari da Sevilla ta kai wa Manchester United.

Kai tsaye
AFP

Roma 0-0 Shakhtar Donetsk (1-2)

Kai tsaye
Getty Images

Man Utd 0-0 Sevilla

Jesse Lingard na buga wasan daga bangaren hagu, Marcus Rashford kuwa daga dama. Ga yadda suke warwasawa.

Kai tsaye
BBC Sport

Man Utd 0-0 Sevilla

Magoya bayan Sevilla na marawa kungiyar su baya ganin rawar da take takawa a Old Trafford.

Kai tsaye
Reuters

Man United 0-0 Sevilla

Manchester United sai bai wa Sevilla kwallo suke yi a sadaka.

Kai tsaye
Reuters

'Yan wasan United da ke kan benci

Manyan 'yan wasan United da ke kan benci sun hada da Paul Pogba da Anthony Martial da Juan Mata da kuma Scott McTominay.

An fara wasa

Man Utd da Sevilla

Kai tsaye
BBC Sport

Man Utd da Sevilla (0-0)

Kimanin magoya bayan Sevilla 2,200 daga Andalucia a kudancin Spaniya suka ziyarci Arewacin Landan domin kallon karawa tsakanin Manchester United da Sevilla.

Kai tsaye
BBC Sport

Man United da Sevilla

Kwallaye bakwai da Manchester United ta ci a gasar cin kofin Zakarun Turai a bana a Old Tafford.

View more on twitter

Roma da Shakhtar Donetsk (1-2)

Rabon da Roma ta kai wasan daf da na kusa da na karshe a Gasar Cin Kofin Zakarun Turai tun a shjekarar 2008.

Kai tsaye
Getty Images

Gasar Cin Kofin Zakarun Turai

Kawo yanzu an yi wasa 108 jumulla 125, an ci kwallo 342. Kuma dan wasan Real Madrid, Cristiano Ronaldo shi ne ke kan gaba da 12 a raga.

Kai tsaye
Getty Images

Manchester United da Sevilla

Manchester United ta buga wasa 20 a gida a gasar kakar bana, inta ci karawa 17 ta ci kwallo 46 aka zura mata 10 a raga.

Kai tsaye
BBC Sport

Muhawarar da kuke yi a BBC Hausa Facebook

Modi Ab Uban Doma: Allah sarki yau ne Savilla za ta buga wasan ta na karshe a gasar zakarun turai ta bana, amma abun alfaharinta shi ne bugaw a da masu lashe gasar ta bana' up United.

Umar B Modibbo Wuro Biriji: Rana bata karya sai dai uwar diya taji kunya. Gaba dai gaba dai Manchester United!!! Muna fatan United ta lallasa Sevilla da 4 da nema a Old Trafford.

Abban Ramlat Katai: Sevilla za ta bai wa Man United mamaki inda za su casa Man United da ci daya mai ban haushi.

Dauda Hudu Nguru: To gaskiya dai wannan wasa ne wanda zai dau hankali sosai, amma muna fatan Sevilla za su samu nasara.

Man United da Sevilla

Wasan karshe da Sevilla ta buga a Ingila shi ne da Liverpool inda suka tashi 2-2.

View more on twitter

Man United da Sevilla

Sevilla

Sevilla bata ta ba cin wasa ba a gasar cin kofin zakarun Turai a Ingila, inda ta yi rashin nasara a fafatawa uku ta yi canjaras a wasa daya.

Bayan da Sevilla ta ci wasa hudu daga shida da ta buga a waje a gasar a baya, yanzu ta ci daya ne kawai daga 12 da ta fafata, inda aka cita karawa shida ta yi canjaras a wasa biyar.

Porto ce aka fi zurawa kwallo 15 a gasar bana, sai Sevilla da aka ci 12.

Kai tsaye
Getty Images

Roma da Shakhtar

Roma XI: Alisson; Florenzi, Fazio, Manolas, Kolarov; Nainggolan, De Rossi, Strootman, under, Dzeko, Perotti.

Shakhtar Donetsk XI:Pyatov; Butko, Ordets, Rakitskiy, Ismaily, Fred, Stepanenko, Taison, Marlos, Bernard; Ferreyra.

Man United da Sevilla

Kai tsaye
BBC Sport

Man United da Sevilla

Kai tsaye
BBC Sport

Man United da Sevilla

Manchester United

Tun daga gasar 2011, United ta ci karawa daya daga takwas da ta buga a gasar cin kofin zakarun Turai zagayen siri biyu kwale, inda ta yi canjaras a uku aka doke ta a fafatawa hudu.

Barcelona ce aka ci kwallo biyu a kakar gasar zakarun Turai ta bana, sai United da aka zurawa uku a raga.

A kaka 11 da Mourinho ya yi yana buga gasar, ya kai zagayen daf da na kusa da na karshe su takwas, inda bai yi nasara a 2005-06 da 2008-09 da kuma 2014-15 ba.

Kai tsaye
Getty Images

Wayne Rooney na yi wa Carrick fatan alheri

Dan wasan Manchester United, Michael Carrick ya sanar cewar zai yi ritaya daga buga tamaula a karshen kakar nan.

Dan kwallon na fama da ciwon bugun zuciya

View more on twitter

Labarai da dumi-dumiPaul Pogba yana kan benci

Paul Pogba yana kan benci, bayan da bai buga karawar da United ta ci Liverpool 2-1 a gasar cin Kofin Premier a ranar Asabar ba.

San dan kwallon bai halarci wasan atisaye da kungiyar ta yi a ranar Litinin ba.

Kai tsaye
PA

Wa zai kai zagayen gaba

Manchester United da Sevilla

Kai tsaye
PA

Carrick zai yi ritaya a karshen kakar nan

Dan wasan Manchester United, Michael Carrick ya sanar cewar zai yi ritaya daga buga tamaula a karshen kakar nan.

Carick mai shekara 36, ya buga wa United wasa 463 tun lokacin da ya koma Old Trafford daga Tottenham kan fam miliyan 18 a shekarar 2006.

Latsa nan domin ci gaba da karanta Labarin

Kai tsaye
Getty Images

Roma da Shakhtar Donetsk

A wasan farko da suka kara a ranar 21 ga watan Fabrairu, Shakhtar ce ta ci Roma 2-1.

Kai tsaye
Getty Images

Pogba bai halarci atisayen United ba

Paul Pogba bai halarci atisayen da Manchester United ta yi a ranar Litinin a shirin da take yi domin fuskantar Sevilla a gasar cin kofin Zakarun Turai ba.

United za ta karbi bakuncin Sevilla a wasa na biyu a ranar Talata a Old Trafford, bayan da suka tashi babu ci a karawar farko da suka yi a Spaniya a ranar 21 ga watan Fabrairu.

Latsa nan domin ci gaba da karanta labarin

Kai tsaye
Getty Images