
Yadda Real Madrid ta casa Juventus 3-0
Juventus 0-3 Real Madrid, Sevilla 1-2 Bayern Munich a wasannin daf da na kusa da na karshe a gasar Zakarun Turai a ranar Talata 3 ga watan Afirilu 2018.
Juventus 0-3 Real Madrid, Sevilla 1-2 Bayern Munich a wasannin daf da na kusa da na karshe a gasar Zakarun Turai a ranar Talata 3 ga watan Afirilu 2018.
Rahoto kai-tsaye
Daga Naziru Mikailu
time_stated_uk
Bayyana ra'ayinka
Sai da safe
Sai gobe da misalin karfe shida na yamma
Anan muka kawo karshen wannan sharhi.
Sai ku kasance tare da mu a wannan shafi domin kawo muku sharhi kan wasan Liverpool da Man City da kuma Barcelona da AS Roma.
Muna taya magoya bayan Real Madrid murna.
Wasannin ranar Laraba
Zakarun Turai
Ra'ayoyinku na Facebook
Juventus 0-3 Real Madrid
Ra'ayi daga BBC Hausa Facebook
Jabir Muhammad Gangare: Ruwa a cokali sun ishi mai hankali wanka, tabbas sarauta ta zaki ce a cikin namun daji shan Madara aai mai madara. Up CR7
Usman Soja: Saura suzo Spain su sha ruwan kwallo Up Madrid
Sadi Haruna: SARKI C RONALDO ya fara abin da ya saba 2 da 0.
Post update
Har yanzu Cristiano Ronaldo na cikin fili yana daga wa magoya bayan Real Madrid da na Juventus hannu wadanda suka rage a cikin fili.
Gwanin sha'awa.
Juventus 0-3 Real Madrid
Yadda kungiyoyin suka murza-leda
Sevilla 1-2 Bayern Munich
Juventus 0-3 Real Madrid
Munanan hare-hare
Juventus 0-3 Real Madrid
Ana karin lokaci amma duka Madrid da Juventus sun kai munanan hare-hare.
Saura kiris
Juventus 0-3 Real Madrid
Ronaldo ya so ya ci kwallonsa ta uku, kuma ta hudu ga Real Madrid amma Buffon ya kade kwallon ta fi waje.
Juventus 0-3 Real Madrid
Marcelo Da Silva
RED CARD - Paulo Dybala
Juventus 0-2 Real Madrid
Sevilla 1-2 Bayern Munich
Thiago Alcantara
Juventus 0-2 Real Madrid - Ronaldo
Kwallayen da Ronaldo ya ci a gasar Zakarun Turai
Juventus 0-1 Real Madrid
Cristiano Ronaldo ya ci kwallo 119 a gasar Cin Kofin Zakarun Turai, kuma guda 22 a wasannin daf da na kusa da na karshe.
Juventus, a matsayin kungiya ta ci kwallo 21 a wasannin daf da na kusa da na karshe a gasar.
Juventus 0-1 Real Madrid
Yadda suke gara kwallo a tsakaninsu.
Saura kiris Juventus su rama
Juventus 0-1 Real Madrid
YELLOW CARD
Sergio Ramos
An bai wa Sergio Ramos katin gargadi bayan ya tade Paolo Dybala.
Bugun tazara mai hadari.
Saura kiris
Juventus 0-1 Real Madrid
Ronaldo ya kai wani mummunan hari, inda kwallon ta wuce gefen raga.
An dawo wasa
Juventus 0-1 Real Madrid da Sevilla 1-1 Bayern Munich
Yadda aka leda a karon farko
Juventus 0-1 Real Madrid