Got a TV Licence?

You need one to watch live TV on any channel or device, and BBC programmes on iPlayer. It’s the law.

Find out more
I don’t have a TV Licence.

Takaitacce

  1. Bayern Munich da Real Madrid
  2. Karawa ta 25, Munich da Madrid kowacce ta ci wasa 11 da canjaras sau biyu
  3. A bara Real ce ta doke Munich gida da waje
  4. Ronaldo ya ci kwallo 13, Lewandowski yana da shida a bana
  5. Ronaldo ya ci Munich kwallo tara

Rahoto kai-tsaye

Daga Awwal Ahmad Janyau da Umar Rayyan

time_stated_uk

Bayyana ra'ayinka

Ku kalli hotunan yadda ta kaya

Bayern Munich 1-2 Real Madrid

A nan muka kawo karshen sharhin na yau.

Sai kuma wani makon idan Allah ya kai mu.

Liverpool za ta kai wa Roma ziyara a ranar Laraba

Real Madrid kuma za ta karbi bakunci Bayern Munich.

Bayern
Getty
Bayern
Getty Images
Bayern
Getty Images
Bayern
Getty Images
Bayern
Getty Images
Bayern
Getty Images
Bayern
Getty Images
Bayern
Getty Images

Za a sake haduwa a gidan Madrid

Bayern Munich 1-2 Real Madrid

Madrid ta ci kwallo biyu masu tsada a gidan Bayern Munich, kafin su sake haduwa a makon gobe a Santiago.

An tashi wasa

Bayern Munich 1-2 Real Madrid

Bayern
Getty Images

An kara minti hudu

Bayern Munich 1-2 Real Madrid

An shiga karin lokaci

Bayern Munich 1-2 Real Madrid

An ba Thiago katin gargadi

Bayern Munich 1-2 Real Madrid

Thiago ya karbi katin gargadi bayan ya yi wa Kovacic keta

Lawandowski ya barar da wata dama

Bayern Munich 1-2 Real Madrid

Ribery ya nuna kwazo

Bayern Munich 1-2 Real Madrid

Bayern Munich ta kai hari 15 yayin da Madrid ta kai hari bakwai

Bayern Munich
Getty Images

Madrid ta sako Kovacic

Bayern Munich 1-2 Real Madrid

Kovacic ya canja Casemiro

Bayern ta yi canji

Bayern Munich 1-2 Real Madrid

Corentin Tolisso ya karbi Javi Martinez

Madrid ta koma tsaron gida

Bayern Munich 1-2 Real Madrid

Bayern Munich na karawa matsawa Real Madrid lamba.

An soke kwallon da Ronaldo ya ci

Bayern Munich 1-2 Real Madrid

Ronaldo har ya ci amma aka soke saboda ya taba kwallo da hannu

Saura kiris Bayern ta rama

Bayern Munich 1-2 Real Madrid

Madrid ta sako Benzema

Bayern Munich 1-2 Real Madrid

Benzema ya canja Dani Carvajal

Bayern ta barar da kwallaye da dama

Bayern Munich 1-2 Real Madrid

Bayern Munich
Getty Images

Asensio da shigowarsa ya ci

Bayern Munich 1-2 Real Madrid

Asensio ya karbi Isco, kuma da shigowarsa ya jefa kwallo a raga.

Asensio

Madrid ta kara zura kwallo a ragar Bayern

Kungiyoyin suna ci gaba da kai wa juna hari

Bayern Munich 1-1 Real Madrid

Ribery ya karbi katin gargadi

Bayern Munich 1-1 Real Madrid

Ribery ya kai hari

Bayern Munich 1-1 Real Madrid

Ribery ya kai kora kuma saura kiris Mueller ya sa kafa ta shiga ragar Madrid amma Ramos ya kabe kwallon.

An dawo daga hutun rabin lokaci

Bayern Munich 1-1 Real Madrid

Ko Heynckes zai iya doke Zidane?

Bayern Munich 1-1 Real Madrid

Kocin Bayern Munich Jupp Heynckes na harin lashe kofi uku ne a bana, amma fitar da Real Madrid daga gasar zakarun Turai shi ne babban kalubalen da ke gabansa.

Bayern Munich
Getty Images

Wasa ya yi zafi

Bayern Munich 1-1 Real Madrid

Sau takwas a jere ke nan da Real Madrid ta kai zagayen daf da karshe, yayin da kuma karo na bakwai ke nan a kaka tara da Bayern Munich ta kai zagayen daf da karshe a gasar zakarun Turai.

Yadda kungiyoyin biyu suka fafata kafin hutun rabin lokaci ya nuna wasan sai an tashi.

Bayern Munich
Getty Images

An tafi hutun rabin lokaci

Marcelo

Bayern Munich 1-1 Real Madrid

Marcelo ya zura wa Bayern kwallo a raga a minti na 44

Saura kiris Lawandowski ya kara

Munich 1-0 Real Madrid

Bayern Munich na matsawa Real Madrid

Ribery ya barar da damar da ya samu

Bayern Munich 1-0 Real Madrid

Ribery
Getty Images

Bayern ta ci Madrid

Bayern Munich 1-0 Real Madrid

Joshua Kimmich ne ya zura wa Madrid kwallo a raga a minti na 28

Bayern
Getty Images

Madrid ta ci gaba da kai wa Bayern hari

Bayern Munich 0-0 Real Madrid

Ronaldo
Getty Images

Madrid ta kai wa Bayern hari

Bayern Munich 0-0 Real Madrid

Ronaldo ya kai wa Bayern hari

Bayern
Getty Images

Bayern ta sake kai wa Madrid hari

Bayern Munich 0-0 Real Madrid

Bayern
Getty Images

Bayern tana kai wa Madrid hare-hare

Bayern Munich 0-0 Real Madrid

Bayern
Getty Images

Bayern Munich ta kai hari

Bayern Munich 0-0 Real Madrid

Robert Lewandowski ya kai wa Thomas Muller kwallo a gidan Madrid, amma kwallon ta wuce ta saman shi.

Ana duba lafiyar Robben bayan ya fadi

Robben
Getty Images

An fara wasa

Bayern Munich 0-0 Real Madrid

madrid
Getty Images

'Yan wasan Bayern suna tsinka jini gabanin fara wasan

'Yan wasan Madrid suna atisaye kafin gabanin fara wasan

Tarihin karawar kungiyoyin biyu

Bayern Munich da Real Madrid

Wannan ne karo na 25 da za su kara da juna a gasar Turai - kuma ita ce haduwa mafi yawa da aka taba yi tsakanin wasu kungiyoyi biyu.

Duka Madrid da Bayern sun samu nasara a kan juna sau 11 a tarihin karawar da suka yi.

Wannan shi ne karo na uku tun shekarar 2011-12 da Bayern da Real suka hadu da juna a wasan dab da na karshe.

Bayarn
Getty Images

Jerin 'yan wasan Bayern Munich

Bayern Munich da Real Madrid

Bayern
BBC

Jerin 'yan wasan Madrid

Bayern Munich da Real Madrid

Yan Wasa
BBC