Got a TV Licence?

You need one to watch live TV on any channel or device, and BBC programmes on iPlayer. It’s the law.

Find out more
I don’t have a TV Licence.

Rahoto kai-tsaye

Daga Awwal Ahmad Janyau

time_stated_uk

  1. Sai wani lokacin

    Real Madrid 3-1 Liverpool

    A nan muka kawo karshe sharhin da muke kawo mu ku kai-tsaye.

    Za mu sake haduwa a gasar cin kofin duniya.

    Muna taya magoya bayan Real Madrid murna kamar yadda muke taya magoya bayan Liverpool bakin ciki.

  2. Real Madrid ta lashe kofi

    Sergio Ramos ya daga kofin da Real Madrid da ta lashe karo na 13 a gasar Zakarun Turai. Kofi na uku a jere.

    Real Madrid
  3. Yadda 'yan Madrid suka yi murna

    Real Madrid 3-1 Liverpool

    Real Madrid
    Real Madrid
    Real Madrid
    Real Madrid
  4. 'Yan Liverpool sun yi bakin ciki

    Real Madrid 3-1 Liverpool

    Liverpool
    Liverpool
    Liverpool
  5. Real Madrid ta lashe Kofin Zakarun Turai na 13

    Real Madrid 3-1 Liverpool

  6. Real Madrid 3-1 Liverpool

  7. Gareth Bale ne ya taimakawa Real Madrid doke Liverpool

    Real Madrid 3-1 Liverpool

  8. Sau biyu ke nan ana doke Klopp a wasan karshe

    Real Madrid 3-1 Liverpool

    Jurgen Klopp ya fi kowa bakin ciki bayan buga wasannin karshe sau 6 ana doke shi

    Sau biyu a gasar Zakarun Turai, sannan a 2016 ya sha kashi hannun Sevilla a Europa League

    Klopp
  9. An hure wasa

    Real Madrid 3-1 Liverpool

    Real Madrid ta lashe kofin Zakarun Turai karo na uku a jere

  10. Wani dan kallo ya yi kutse a fili a yayin da Ronaldo ya kai kora

  11. Asensio ya kawo kora

    Real Madrid 3-1 Liverpool

    Saura kiris ta kai kafar Ronaldo ya jefa ta raga amma Dijk ya kabe

  12. Real Madrid na dab da kafa tarihi

    Real Madrid 3-1 Liverpool

  13. Madrid ta sake yin canji

    Real Madrid 3-1 Liverpool

    Asensio ya canji Benzema

  14. Ronaldo ya kasa ci

    Real Madrid 3-1 Liverpool

    Shigowar Gareth Bale bayan dawo wa hutun rabin lokaci ya yi tasiri ga samun nasarar Real Madrid

  15. Saura kiris Bale ya kara ta uku

    Real Madrid 3-1 Liverpool

  16. Real Madrid ta kara ta uku

    Real Madrid 3-1 Liverpool

    Daga nesa Bale ya dirko kwallon sai a ragar Liverpool

  17. Bale

    Real Madrid 3-1 Liverpool

  18. Emre Can ya canji James Milner