Got a TV Licence?

You need one to watch live TV on any channel or device, and BBC programmes on iPlayer. It’s the law.

Find out more
I don’t have a TV Licence.

Rahoto kai-tsaye

time_stated_uk

 1. Sai wani lokaci

  Faransa 1-0 Belgium

  A nan muka kawo karshen sharhin da muke kawo maku game da wasan Faransa da Belgium.

  Ku kasance da mu ranar Laraba don za mu kawo muku sharhi kan wasan Croatia da Ingila.

  Mun gode. Sai dai safe.

 2. Hotunan wasa

  Faransa 1-0 Belgium

  A
 3. Post update

  A
 4. Post update

  A
 5. Post update

  A
 6. Post update

  A
 7. Post update

  A
 8. Post update

  Faransa 1-0 Belgium

  Yanzu Faransa za ta jira kasar da za ta lashe wasan da za a buga gobe Laraba tsakanin Croatia da Ingila, don fatawa da ita a wasan karshe - wanda za a yi a ranar Lahadi.

  A
 9. Faransa ta kai wasan karshe

  Faransa 1-0 Belgium

  Faransa ta tsallake zuwa wasan karshe na cin kofin duniya, bayan doke Belgium.

  A
 10. An tashi wasa

  Faransa 1-0 Belgium

 11. Tolisso ya barar da kwallo

  Faransa 1-0 Belgium

  Tolisso ya barar wa Faransa damar kara cin kwallo.

 12. An ba Vertonghen katin gargadi

  Faransa 1-0 Belgium

  Alkalin wasa ya ba Vertonghen katin gargadi bayan wa ture Mbappe.

 13. Griezmann ya sake kai hari

  Faransa 1-0 Belgium

  Griezmann ya sake kai hari, amma gola ya kama.

 14. An ba Kante katin gargadi

  Faransa 1-0 Belgium

  Alkalin wasa ya ba Kante katin gargadi bayan ya yi wa Hazard keta.

 15. Tolisso ya canja Matuidi

  Faransa 1-0 Belgium

  Faransa ta canja Matuidi, inda ta maye gurbinsa da Tolisso.

 16. Wasa ya kara daukar zafi

  Faransa 1-0 Belgium

  Wasa ya kara daukar zafi, duka bangarorin suna kai wa juna hari.

 17. Pogba ya sa kai

  Faransa 1-0 Belgium

  Pogba ya sa kai, amma kwallon ta fita waje.

 18. Faransa ta samu bugun tazara

  Faransa 1-0 Belgium

  Faransa ta samu bugun tazara

 19. An ba Alderweireld katin gargadi

  Faransa 1-0 Belgium

 20. Fellaini ya kai wawan hari

  Faransa 1-0 Belgium

  Fellaini ya kai wa Faransa mummunan hari, amma kwallon ta fita waje.