Got a TV Licence?

You need one to watch live TV on any channel or device, and BBC programmes on iPlayer. It’s the law.

Find out more
I don’t have a TV Licence.

Rahoto kai-tsaye

Daga Awwal Ahmad Janyau

time_stated_uk

 1. Sai wani lokacin

  Croatia 2-1 Ingila

  A nan muka kawo karshen sharhin da muke kawo ma ku kai-tsaye game da fafatawar da aka yi tsakanin Croatia da Ingila.

  A ranar Lahadi Croatia za ta hadu da Faransa a wasan karshe.

  Muna fatan kawo ma ku sharhin wasan karshen kai-tsaye a ranar Lahadi.

  Sai an jima.

  View more on twitter
 2. Yadda 'yan wasan Croatia suka yi murna

  Croatia 2-1 Ingila

  Yanzu Croatia za ta hadu da Faransa a wasan karshe a ranar Lahadi.

  Wannan ne karon farko da Croatia ta kai zagayen karshe a gasar cin kofin duniya. Ta taba zuwa na uku a Faransa 1998.

  Croatia
  Croatia
  Croatia
  Croatia
  Croatia
  Croatia
 3. Ingila ta ga samu ta ga rashi

  Croatia 2-1 Ingila

  Ingila ta fara zura kwallo a raga daga baya Croatia ta farke kuma ta kara bayan an tafi karin lokaci

  Ingila
 4. Ta kare... Ingila sai gida

  Croatia 2-1 Ingila

  Croatia ta kai wasan karshe

 5. Dama ta karshe ga Ingila

  Croatia 2-1 Ingila

 6. Ingila ta samu bugun tazara

  Croatia 2-1 Ingila

  Badelj ya sa taba kwallo da hannu

 7. Saura minti biyu a hure wasa

  Croatia 2-1 Ingila

 8. An kara minti 4

  Croatia 2-1 Ingila

 9. Kramaric ya daki gefe raga

  Croatia 2-1 Ingila

 10. Ingila ta sako Vardy

  Croatia 2-1 Ingila

 11. An cire Modric

  Croatia 2-1 Ingila

  Badelj ya karbe shi

 12. Ingila ta samu bugun tazara

  Croatia 2-1 Ingila

  Amma kwallon da Rashford ya bugo ta fita

 13. Trippier ya fita

  Croatia 2-1 Ingila

  Ya ji rauni a kafa

 14. Croatia ta sake kai hari

  Croatia 2-1 Ingila

  Amma golan Ingila ya kame kwallon

 15. An canza Mandzukic

  Croatia 2-1 Ingila

  Corluka ya karbe shi

 16. Saura minti bakwai

  Croatia 2-1 Ingila

 17. Yadda Mandzukic ya ci Ingila

  Croatia 2-1 Ingila

  Ingila Croatia
  Ingila Croatia
 18. Mandzukic ya ci Ingila

  Croatia 2-1 Ingila

 19. Croatia ta ci

  Croatia 2-1 Ingila