Got a TV Licence?

You need one to watch live TV on any channel or device, and BBC programmes on iPlayer. It’s the law.

Find out more
I don’t have a TV Licence.

Takaitacce

 1. Tottenham ta sha kashi hannun Man Utd a Wembley
 2. Rashford ne ya ci wa United kwallo a ragar Tottenham
 3. Golan Man Utd De Gea ya kabe kwallaye 11
 4. Yanzu Man Utd da ke matsayi na shida tana da maki 41 da ita da Arsenal
 5. Kocin Man Utd Ole Gunnar Solskjaer ya ci wasa shida a jere
 6. Tottenham tana matsayi na uku a tebur, tazarar maki tara da Liverpool

Rahoto kai-tsaye

Daga Awwal Ahmad Janyau

time_stated_uk

 1. Sai an jima

  Tottenham 0-1 Manchester United

  A nan muka kawo karshen sharhin da muke kawo ma ku. Sai wani lokacin.

 2. Tottenham 0-1 Mancheser United

  De Gea ya taimakawa Manchester United doke Tottenham ci 0-1 a Wembley inda ya kabe kwallaye da dama.

  Tottenham 0-1 Manchester United
 3. An tashi wasa

  Tottenham 0-1 Manchester United

 4. Lokaci ya cika

  Tottenham 0-1 Manchester United

  Alkalin wasa ya daga kafa

 5. oohh saura kiris Harry Kane ya rama

  Tottenham 0-1 Manchester United

  Tottenham 0-1 Manchester United
  Tottenham 0-1 Manchester United
  Tottenham 0-1 Manchester United
 6. Manchester United ta sake canji

  Tottenham 0-1 Manchester United

  McTominay ya karbi Paul Pogba

 7. Yadda Kane ya yi kuren ci

  Tottenham 0-1 Manchester United

  Tottenham 0-1 Manchester United
 8. An kara minti hudu

  Tottenham 0-1 Manchester United

 9. Saura minti uku a tashi

  Tottenham 0-1 Manchester United

 10. De Gea ya sake fitar da kwallo a raga

  Tottenham 0-1 Manchester United

  Saura kiris Harry Kane ya ci amma Golan Man Utd ya sake fitar da kwallon

 11. Man Utd ta koma tsaron gida

  Tottenham 0-1 Manchester United

 12. Tottenham ta yi canji

  Tottenham 0-1 Manchester United

  Fernando Llorente ya karbi Harry Winks

 13. Man Utd ta yi canji

  Tottenham 0-1 Manchester United

  Matashin dan wasa Diogo Dalot ya karbi Jesse Lingard

 14. De Gea

  Tottenham 0-1 Manchester United

  Golan Manchester United ya kabe kwallaye da takwas daga hare haren da Tottenham ta kai.

  Tottenham 0-1 Manchester United
 15. Yadda Kane ya barar da bugun tazara

  Tottenham 0-1 Manchester United

  Tottenham 0-1 Manchester United
  Tottenham 0-1 Manchester United
 16. Yadda Alli ya barar wa Tottenham babbar dama

  Tottenham 0-1 Manchester United

  Tottenham 0-1 Manchester United
 17. Yau fa ranar De Gea

  Tottenham 0-1 Manchester United

  Dea Gea ya sake kame kwallon da Harry Kane ya bugo daga bugun tazara a raga

 18. Tottenham ta sake yin kuren ci

  Tottenham 0-1 Manchester United

  Saura kiris Alli ya ci amma kwallon ta daki kafar De Gea

 19. Tottenham ta barar da wata babbar dama

  Tottenham 0-1 Manchester United

  Dele Alli ya yi gaba da gaba da gola amma ya barar.

 20. Yadda Harry Kane ya yi kokarin cin Man Utd

  Tottenham 0-1 Manchester United

  Tottenham 0-1 Manchester United
  Tottenham 0-1 Manchester United