Got a TV Licence?

You need one to watch live TV on any channel or device, and BBC programmes on iPlayer. It’s the law.

Find out more
I don’t have a TV Licence.

Takaitacce

 1. Man United da PSG karon farko da za su kara
 2. United tana ta hudu a teburin Premier
 3. United tana da kofin Zakarun Turai uku
 4. PSG ba ta taba dauka ba

Rahoto kai-tsaye

Daga Mohammed Abdu

time_stated_uk

Bayyana ra'ayinka

 1. Man Utd 0-0 PSG

  Har yanzu dai babu wani gagarumin hari da kungiyoyin biyu suka kai a fafatawar da suke yi a Old Trafford.

 2. Scholes ya fara jan ragamar Oldham Athletic

  A yau ne tsohon dan wasan Manchester United, Paul Scholes ya fara jan ragamar Oldham Athletic mai buga League 2 a karawar da take yi da Yeovil.

  Scholes ya saka hannu kan yarjejeniyar wata 18, kuma karon farko da ya fara horar da tamaula.

  Champions League
 3. An bai wa Kempembe katin gargadi

  An bai wa Kempembe katin gargadi bayan da ya kayar da Rashford a lokacin da ya yi kokarin juya wa da kwallo zuwa gidan PSG.

 4. United da PSG

  Mai tsaron ragar PSG Buffon ya buga kwallon ta tafi jifa da United za ta yi.

 5. United da PSG

  United ta samu kwana bayan da Rashford ya buga kwallo, Buffon ya kade ta.

 6. United da PSG

  Wasan dai har yanzu bai dauki zafi ba kowa na taka rawar gani a tsakaninsu.

 7. United da PSG

  United tana sa matsin don ganin ta zura kwallo da wuri amma masu tsaron bayan PSG suna tare kungiyar.

 8. Man Utd v PSG

  Gianluigi Buffon zai zama na hudu mai shekara 41 wato dattijo da zai buga gasar Champions League Marco Ballotta da Mark Schwarzer da kuma Oleksandr Shovkovskiy.

  Champions League
 9. Man Utd v PSG

  Shin ko Paul Pogba zai taka rawar gani a Old Trafford? Ko zai ci klwallo kuwa a karawar da PSG.

  Champions League
 10. United v PSG

  Champions League
 11. Man Utd v PSG

  Champions League
 12. United da PSG

  Watakila Edison Cavani ba zai buga wa Paris St-Germain gasar cin kofin Zakarun Turai ta Champions League da Manchester United ba.

  Dan wasan mai shekara 31 ya yi rauni ne a bayan da ya ci fenariti a fafatawar da Paris St-Germain ta yi nasarar doke Bordeau 1-0 a ranar Asabar.

  Latsa nan domin ci gaba da karanta labarin

  Champions League
 13. United da PSG

  Manchester United ta sanar cewar mai tsaron baya Ashley Young ya saka hannu kan yarjejeniyar shekara daya, domin ci gaba da taka-leda a kungiyar.

  Dan wasan mai saka riga mai lamba 18, zai ci gaba da zama a United har zuwa karshen kakar 2019/20.

  Latsa nan domin ci gaba da karanta labarin

  Champions League
 14. Roma da Porto

  Champions League
 15. Roma da Porto

  Champions League
 16. United v PSG

  Bayan da kungiyar ta kai wasan daf da na kusa da na karshe sau hudu a jere tsakanin 2013 da 2016, Paris St-Germain ta yi ta yi rashin nasara a irin wannan matakin karo biyu.

  A kakar 2017-18 ta yi rashin nasara a hannun Real Madrid da ci 5-2 gida da waje, inda Real Madrid (1-3 da kuma, 1-2).

  Sun kuma ci Barcelona 4-0 a Parc des Princes, amma aka ci PSG 6-1 a Spain. record comeback.

  Champions League
 17. Roma da Porto

  'Yan wasan Roma da na Porto za su fafata a wasan farko zagaye na biyu a gasar cin kofin Zakarun Turai ta Champions League.

  Champions League
 18. Kocin United, Ole Gunnar Solskjaer

  Solskjaer ya ci wasa 10 da canjaras daya tun bayan da ya maye gurbin Jose Mourinho a cikin watan Disamba.

  Champions League
 19. United da Psg

  Champions League