Got a TV Licence?

You need one to watch live TV on any channel or device, and BBC programmes on iPlayer. It’s the law.

Find out more
I don’t have a TV Licence.

Takaitacce

 1. Barcelona 3-0 Manchester United (Agg 4-0)
 2. Juventus 1-1 Ajax (Agg 2-3)
 3. Ronaldo ya ci kwallo 125 a Champions League
 4. Messi ya ci kungiyoyin Ingila kwallo 22 a wasa 31
 5. Wasa na biyu na daf da na kusa da karshe

Rahoto kai-tsaye

Daga Mohammed Abdu

time_stated_uk

Bayyana ra'ayinka

 1. Post update

  Nan muka kawo karshen shirin da fatan za ku tara a gobe Laraba.

  Sunana Mohammed Abdu nake muku fatan alheri mu kwana lafiya.

 2. Za a ci gaba da wasa ranar Laraba

  Za a buga wasa na biyu na daf da na kusa da na karshe tsakanin Manchester City da Tottenham da karawa tsakanin FC Porto da Liverpool.

  A wasan farko Liverpool ce ta ci FC Porto 2-0 a Anfield, ita kuwa City rashin nasara ta yi da ci 1-0 a gidan Tottenham.

 3. Kwazon United tun bayan cin PSG 3-1

  Ta yi rashin nasara a hannun Arsenal

  Ta yi rashin nasara a hannun Wolves

  To doke Watford

  Ta kara yin rashin nasara a hannun Wolves

  Ta yi rashin nasara a hannun Barcelona

  Ta doke West Ham

  Sannan Barcelona ta kar doke ta

  Kai tsaye
 4. Labarai da dumi-dumiJuventus 1-2 Ajax (Agg: 2-3)

  Ajax ta kai wasan daf da karshe a gasar Zakarun Turai, bayan da ta doke Juventus.

 5. Messi ya ci kungiyoyin Ingila kwallo 24

  9 vs. Arsenal

  6 vs. Man City

  4 vs. Man Utd

  3 vs. Chelsea

  2 vs. Spurs

  Gasa
 6. Labarai da dumi-dumiBarcelona 3-0 Man Utd (Agg: 4-0)

  Barcelona ta kai wasan daf da karshe a Champions League, ta yi waje da Manchester United.

 7. Barcelona 3-0 Man Utd (Agg: 4-0)

  Babu wani matsi a Barcelona sai taka rawar gani take yadda take so. Ita dai United za ta maida hankali kan wasan da suka rage a Premier ko ta samu damar zuwa Champions League na badi kai tsaye.

 8. Juventus 1-2 Ajax (Agg: 2-3)

  Ajax sai kai hari, hari, hari, hari take yi kamar a gida take wasa. Shin ko haka za ta kai wasan karshe da Barcelona ne? Kuma karawar za ta yi kyau idan suka hadu a tsakaninsu.

 9. Juventus 1-2 Ajax (Agg: 2-3)

  An ce kwallon da Hakim Ziyech ya ci da satar gida, Juventus na bukatar cin kwallo kafin minti 10 idan har tana son kai wa zagayen gaba a gasar ta Champions League.

 10. Juventus 1-2 Ajax (Agg: 2-3)

  Ajax ta kara kwallo na uku- an ce satar gida an je a duba a VAR.

 11. Barcelona 3-0 Man Utd (Agg: 4-0)

  An tafa sosai a lokacin da Alexis Sanchez ya shiga fili ya kuma maye guirbin Jesse Lingard.

 12. Barcelona 3-0 Man Utd (Agg: 4-0)

  Arthur ya sha tafi daga magoya bayan Barcelona a lokacin da zai fita Arturo Vidal ya canje shi.

 13. Barcelona 3-0 Man Utd (Agg: 4-0)

  Marcus Rashford ya fita kuma Romelu Lukaku ya canje shi kamar dai wanki hula zai kai Manchester dare.

 14. Juventus 1-2 Ajax (Agg: 2-3) Matthijs de Ligt

  Bayan kokarin da ta yi kan Real Madrid da kuma wanda ta yi a wasan farko da Juventus.

  Yanzu kuma ita aka fara ci ta farke tana kan gaba ta bar Ronaldo da 'yan wasa da magoya bayan Juventus da mamaki.

  Gasa
 15. Barcelona 3-0 Man Utd (Agg: 4-0)

  Diogo Dalot ya canji Anthony Martial.

 16. Barcelona 3-0 Man Utd (Agg: 4-0)

  'MESSI! MESSI! MESSI!' abin da za aka ji ana ta kira a Camp Nou, ko ina 'yan wasa Man United suke ne?

 17. Juventus 1-1 Ajax (2-2 agg)

  Ajax dai sai matsa kai mi take yi wa Juventus.

  David Neres ya samu kwallo daga wajen zappy ya kuma kai kora mai kyau sai dai mai tsaron raga Wojciech Szczesny ya yi maza ya fita ya tare kwallon bayan da Donny van de Beek ya neme shi daga yadi na 20.

 18. GOAL - Barcelona 3-0 Man Utd (Agg: 4-0)

  Philippe Coutinho

  WOOOOF!

  Gasa